Latest
Gwamnatin jihar Bauchi ta nada sababbin shugabanni, ciki har da Sakataren gwamnati da babban sakataren gwamna Bala Mohammed, inda za a rantsar da su a yau.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo Olu ya mika ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar gwamnan Jigawa, Hajiya Maryam da babban dansa, AbdulWahab Umar Namadi.
Wata mata ta bayyana yadda iyayenta suka kone kurmus tare da 'yan uwanta bayan harin da jirgin Soji ya kai a Gidan Sama da Runtuwa, Silame, Jihar Sokoto.
Hukumar kula da harkokin zirga-zirgar jiragen sama a Najeriya watau NCAA ta nuna damuwa kan ƙaruwar samun tsaikon tashin jiragen sama da sokewa a kasar nan.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tuntubi hukumomin soji domin bincike kan kuskuren kashe fararen hula a kauyuka.
A washe garin Kirsimeti talakawa suka yi dogon layi a gidan Bola Tinubu a Legas domin neman tallafin abinci. Haka ya sa LP, PDP da YPP sukar Tinubu.
Rundunar sojojin Najeriya ta dora alhakin harin da jami'anta na sama su ka kai kauyuka biyu da ke jihar Sakkwato, wanda ya jawo asarar rayuka akalla 10.
Bello Turji ya sake yin sabon bidiyo inda ya soki hukumomin Najeriya da sojoji kan yada cewa an kama wasu daga cikin yan uwansa da suka mataimakansa ne.
Gwamnan Bauchi, Bala Abdulƙadit Mohammed ya ce kafewar shugaban ƙasa Bola Tinubu kan kudirin haraji gayyato rikici ne, ya ce tsarin ba alheri ba ne.
Masu zafi
Samu kari