Latest
Rundunar sojin saman Najeriya watau NAF ta ce jirgin sama bai kai farmaki ba sai da aka tabbatar da wuraren biyu na da alaƙa da ƴan Lakurawa a jihar Sakkwato.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi ta'aziyyar rasuwar Hajiya Maryam Namad, mahaifiyar gwamnan Jigawa da ta rasu a ranar Laraba 25 ga watan Disambar 2024.
Matar tsohon gwamnan Ondo, Betty Akeredolu ta yi kaca-kaca da Gwamna Lucky Aiyedatiwa kan shirin gudanar da taron tunawa da mijinta, Rotimi Akeredolu.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana cewa da yawa daga cikin waɗanda suka kaɗa masu kuri'a suna fama da wahalhalun rayuwa a yanzu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya shawarci iyalan gwamnan Jigawa bayan rashin mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi da ta rasu a ranar Laraba, 23 Disamba, 2024.
Jarumar Nollywood, Kiitan Bukola ta ce kwata-kwata aure tsoro yake ba ta inda ta bayyana yadda rashin kulawar uba ya shafi ra’ayinta game da aure.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya kara ba 'yan Najeriya hakuri game da mulkin Bola Tinubu inda ya ce yana aiki tukuru domin warware matsalolin kasa.
Wasu Kiristoci sun gamu da iftila'i a Gombe yayin da motar shinkafa ta kwace daga hannun direba, ta kuma kutsa cikinsu lamarin ya bar mutane da raunuka.
Kasurgumin dan ta'adda da ya addabi Arewa, Bello Turji ya fitar da sabon bidiyo inda yake gargadi ga hukumomi su sake musu yan uwa ko a fuskanci hare-hare a 2025.
Masu zafi
Samu kari