Latest
Hadimin Bola Tinubu ya yi magana kan zargin da Nijar ke yi kan Najeriya inda ya ce akwai zargin siyasa da neman hada shugaban kasa gaba da yan Arewa.
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum.ya halarci taron kaddamar da littafin da aka rubuta domin karrama Gwamnan Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu.
Bayan faruwar iftila'in harin bam da sojoji suka yi, Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya kai ziyarar ta'aziyya ga Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu.
Gwamna Alia na jihar Benuwai ya ce duk mai hannu a mummunan harin da ya yi ajalin mutum 11 ba zai tsira ba, zai tabbatar doka ta yi aiki a kansa duk daren daɗewa.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon ta'azziyarsa bayan rasuwar mahaifiyar Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa da dansa a wannan mako.
Ministan babban birnin Abuja, Nyesom Wike ya ce zai sake marawa Bola Tinubu baya a zaben shugaban kasa na 2027 idan ta kama, ya ce bai yi nadama ba.
Malamin adinin musulunci a Najeriya, Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya samu karin matsayi zuwa Farfesa daga jami'ar Bayero ta Kano a yau Juma'a.
Shugaba Bola Tinubu ya yi sallar Jumu’a a masallacin Lekki inda Sheikh Ridhwan Jamiu ya yi addu’a domin nasararsa tare da kira gare shi da ya kasance mai adalci.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun hallaka Rabaran Tobias Chukwujekwu Okonkwo a jihar Anambra bayan mummunan harin da aka kai masa a jiya Alhamis.
Masu zafi
Samu kari