Latest
Farashin kayan hatsi a kasuwar Dandume da ke jihar Katsina ya karye sosai, shinkafa N55,000, wake N90,000, gero N67,000; yayin da kasuwar ke ci sau uku a sati.
Rahotanni sun tabbatar da cewa masu 'bleaching' sun yi yawa a Najeriya inda Ministan Lafiya ya nuna damuwa kan yadda ake kara amfani da kayan gyaran fata a Najeriya.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci sojoji da su shiga cikin dazuzzuka domin fatattakar 'yan bindigan da suke boye a ciki.
Hukumar NDLEA ta kama wani Malam Sabo da ke noma tabar wiwi a jihar Kano. A cikin wani bidiyo, dattijon ya fadi yadda jami'ai suka kama shi a cikin gonarsa.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta raba tallafin kudi na Naira biliyan 4 ga gidaje miliyan 10 a Najeriya. Gwamnatin tarayya za ta raba bashin Naira biliyan 2 ga manoma.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa an samu masu zuba hannun jari da su zuba hannun jarin Daloli a Najeriya, wanda aka yi fatan zai inganta kasar .
An fara waiwayen yadda ma'aikatar sadarwa karkashin jagorancin Farfesa Isa Ali Pantami a gwamnatin Muhammadu Buhari ta dakile yunkurin karin kudin waya.
Wasu daga cikin kungiyoyin daliban Najeriya sun yi watsi da shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya raba masu shinkafa, sun bukaci a magance matsalolin Najeriya.
Wani malamin addini kuma limami a jihar Ondo ya fusata matuka da 'yan kungiyar asiri suka kashe mata da dansa. Ya yi ruwan kalaman tsinuwa kan makasan.
Masu zafi
Samu kari