Latest
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amsa rokon kungiyoyi wajen janye shari'a da wadanda su ka gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu a watan Agusta.
Kungiyar tayar da kayar baya ta IPOB ta bayyana cewa kalaman Sheikh Ahmed Gumi wani yunkuri ne na kawo karuwar ayyukan ta'addanci a shiyyar Kudu maso Gabas.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta tara kudin shiga kusan Naira biliyan 2.4 daga shirin rijistar aure da aka bullo da shi a ma'aikatar harkokin cikin gida.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa an yi sababbin nade-nade domin bayar da damar inganta gudanar da rayuwar mazauna jihar, sannan an nada sabon Akanta Janar.
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya fito da sabon tsarin da zai ba shi damar tattaunawa da mazauna jihar a dukkanin kananan hukumomi kai tsaye.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga yanayin jimami da alhinin rasuwar babban yayan gwamnan jihar Oyo, wanda Allah ya yi wa rasuwa ranar Juma'a.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koka kan yadda ake sukan shi a kan mulkin Najeriya. Ya ce mulki akwai wahala sosai amma mutane ba su gani.
Yayin da watan Azumi ke kara gabatowa, Majalisar Sarkin Musulmi ta umarci al'ummar Musulmi da su fara duba watan Sha’aban 1446 AH a gobe Laraba, 29 ga Janairun 2025.
Mataimakin Manajan Darakta na hukumar kula da shara ta jihar Kano, Alhaji Liman Muktar Hassan ya maida kudin da aka yi kuskuren tura masa a asusu.
Masu zafi
Samu kari