Latest
Dan takarar gwamnan jihar Edo a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Dr. Asue Ighodalo, ya shigar da mukaddashin shugaban APC na jihar kara a gaban kotu.
Kotun Kano ta hana kama Muhuyi Magaji Rimingado, yayin da 'yan sanda suka fayyace cewa ba kama shi suka yi ba, an gayyace shi ne kawai domin bincike.
Wasu 'yan daba sun lakada wa wata jami'ar Hukumar Tsaro ta NSCDC duka har ta fadi sumammiya a jihar Kwara yayin da ake bikin nadin sarauta a birnin Ilorin.
Wasu majiyoyi masu karfi sun musanta rahotanni da ke cewa wai rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke rikakke kuma shugaban yan ta'adda, Bello Turji.
Hukumar tattara kudin shiga ta jihar Kano (KIRS) ta garƙame otal ɗaya da waus kamfanoni 4 saboda sun yi wa gwamnatin tsaurin ido, sun ƙo biyan harajin da ake binsu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi magana kan rahotannin da ke cewa ta cafke shugaban hukumar kula da korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci na Kano.
Ministan harkokim kai, Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ma'aikatarsa ba za ta bari wasu ƴan siyasa su ɓata shirin rabon tallafin rage raɗaɗin da za a yi.
Wasu 'yan Izala a kafafen sada zumunta sun yi rubdugu da shugaban malaman Izala, Dr Ibrahim Jalo Jalingo kan bikin Qur'anic Festival da aka shirya a Abuja.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi magana kan yiwuwar kai harin ta'addanci a jihar. Kwamishinan 'yan sandan jihar ya bayyana cewa sun kwato kayayyaki masu yawa.
Masu zafi
Samu kari