Adam A Zango ya yi martani kan rashin ganin hotonsa a wajen hirar Hadiza Gabon. Adam A Zango ya ce masoyansa sun yaye masa damuwar da ta shafe shekaru a ransa.
Adam A Zango ya yi martani kan rashin ganin hotonsa a wajen hirar Hadiza Gabon. Adam A Zango ya ce masoyansa sun yaye masa damuwar da ta shafe shekaru a ransa.
Kamar yadda kuka sani a yanzu kaka ce ga 'yan fim na bude sana'o'in da zasu rika jarrabawa bayan sana'arsu ta fim, inda kusan daidaiku ne daga manyan jaruman masana'antar basa yin irin wannan dabara ta bude sana'ar kota kwana...
Shugaban kungiyar masu shirya finafinai ta kasa (MOPPAN), Dakta Ahmad Muhammad Sarari, ya bukaci daukacin yan masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, da su tashi tsaye su dukufa wajen yin addu’a kan Allah ya ceto masana
Wani bincike da aka gudanar ya zakulo shahararren mawakin nan na Kannywood da bukukuwa, Mallam Nazifi Asnanic daga cikin fitattun mutane 10 a jahar Kano.
Fitaccen jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa ba zaj daina rawa ba a fina-finan Hausa har sai ya tsufa kuma baya iya rawan. Sadiq ya sanar da hakan ne a wata hira da yayi da BBC Hausa a ranar Laraba.
Shugaban hukumar tace fina-finai da dabi’a ta jahar Kano, Alhaji Isma’il Na’abba Afakallah, ya yi barazanar maka jarumin Kannywood kuma mawaki, Yusuf Haruna, wanda aka fi sani da Baban Chinedu a gaban kotu, a kan ya yi masa kazafi
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jahar Kano ta bayyana cewa lallai sai tsohon shahararren jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Adam A. Zango ya bi dokokinta idan har yana so ya je jahar domin gudanar da harkokin
Tsohon furodusa, Malam Adamu Muhammad wanda aka fi sani da Kwabon Masoyi ya ce rashin tarbiyya da kin girmama na gaba na daga cikin manyan matsalolin da ke addabar masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood.
Wani matashi da ke amfani da shafin Twitter ya harsala aminiyar Maryam wato Jaruma Nafisa Abdullahi, inda ta kai da har sai da ta zazzage shi ta uwa ta uba.
Shugabannin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood su na taimaka wa jami'an tsaro don cafke wasu mutane biyu da ake zargi da daukar wani bidiyo na fitacciyar jarumar masana’antar Maryam Booth tsirara tare da yada shi a
Labaran Kannywood
Samu kari