Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
Wani mutum da ake zargin mahaukaci ne ya tarar da ajalinsa. Mutanen yankin ne suka banka mishi wuta inda ya kone kurmus. Mazauna yankin sun aikata hakan ne bayan da ya hallaka mutane tara a yankin. Mutane bakwai daga ciki kuwa...
Bisa dukkan alamu kayan Abinci sun fara yin sauki a sakamakon girmin kakar bana. An fara samun saukin wasu kayan masarufi a kasuwannin Najeriya.
Tun daga nan farfesa Miller ya fara shirya lacka domin sanar da jama'a irin dumbin ilimin da ya ci karo da shi yayin da yake nazarin Qur'ani da niyyyar gano kura - kuran da ke cikin domin jan hankalin Musulmai su koma Kiristoci.
Abdulaziz Sudairi matashi ne mai shekaru 23 a duniya kuma mazaunin gwarin Najran ne kusa da iyakar Yemeni. An yanke wa matashin hukuncin bulala 200 kafin a tsinke kanshi da takobi...
Kwararriyar mawakiyar yabo ta addinin Kirista, Stella Seal wacce aka fi sani da Stella Dugan ta bayyana goyon bayanta ga maza na auren mace fiye da daya. Ta ce, hakan zai shawo kan yaduwar neman mata da mazan aure ke yi...
Wata karuwa ta gurfana a gaban kotun majistare ta Mutare bayan da ake tuhumarta da laifin ajiye dabba mai hatsari a muhallinta. An gano cewa, tana amfani da Mesar ne mai tsawon mita 6 don yin sihiri ga masu nemanta...
A kowacce ranar 10 ga watan Disamba ne ake bikin kare kare hakkin dan Adam. An amince da ranar ne tun a shekarar 1948. Akwai mata masu yawa da ke fafutukar kare hakkin mata. Ga mata biyar da suka yi fice a wajen kare hakkin dan...
Mun kawo maku masu zafi da kayatarwa na ‘Yar Afrikar nan da ta lashe Gasar Sarauniyar kyau a kaf Duniya.Mun zakulo wadannan hotuna ne daga dandalin sada zumuntar Sarauniyar.
Nakasa ba tawaya bace a rayuwa. Labarin Jessica Cox na daya daga cikin labaran da suka tabbatar da hakan. Duk da cewa an haifeta babu hannaye, bata taba barin hakan yasa ta yi nakasasshiyar rayuwa ba...
Labaran duniya
Samu kari