Shugaban karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, Abubakar Umar Faru, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya ce sojoji na bukatar manyan makamai.
Shugaban karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara, Abubakar Umar Faru, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya ce sojoji na bukatar manyan makamai.
Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
Mawakin kasar Ghana, Ogidi Brown na kamfanin waka na OGB ya bukaci fastocin kasar da su zo don gwada ilhamarsu a kan shi. Ya ce yana bukatar su yi amfani da mu'ujiza wajen warkar dashi daga karayar...
Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya ce zai bude sabuwar ofishi a birnin New York na Amurka domin ya rararraba hannun jarinsa don kaucewa hauhawa da sakan naira a Najeriya. Da ake hira da shi a wani shiri mai suna Rubenstein Sho
A ranar Laraba ne Iran ta kaddamar da wasu hare - hare da makamai masu linzami a wasu sansani guda biyu na sojojin kasar Amurka dake kasar Iraqi. Hare - haren da kasar Iran ta kai wa sansanin sojin kasar Amurka na zuwa ne bayan wa
Saleh ya nuna fargabar yiwuwar 'tabarbarewar lamura' a yankin gabas ta tsakiya, ya yi Allah wadai ta keta hakkin kasarsa da ake yi tare da mayar da Iraqi filin yaki da kasashen biyu ke neman yi kamar yadda LIB ta ruwaito. Sanarwar
Likitoci a kasar Uganda sun haramtawa wata mata mai shekaru 36, mai suna Mariam Nabatanzi haihuwa. Sunyi hakan ne bayan da ta haifa yara 44 wadanda suka hada da tagwaye, jeri-jeri...
Dazu nan Shugaban kamfanin NNPC ya sa labule da Buhari a sakamakon rikicin da ya ke neman barkewa a Duniya. An jima kuma Buhari zai zauna da Ministan man fetur.
Mun kawo maku kudin daga cikin labarin Umar Kabir wanda ya zama zakara a musabakar Kur’anin bana. Allahu ya qara daraja da kuma nisan kwana.
Rundunar sojin kasar Iran ta sanar da kai hare-hare da makamai masu linzami a kan sansanonin sojojin Amurka da ke garuruwan Irbil da Anbar na kasar Iraki.
Wasu tagwaye da aka haifa a manne da juna sun fara rayuwa a rabe bayan wata kungiyar kwararrun likitoci suka dau sa'o'i 13 suna aikin raba su a Abuja, babban birnin kasar nan. Goodness da Mercy sun zo a ba-zata da aka haifesu...
Labaran duniya
Samu kari