Tsohon shugaban hukumar NIWA ta kasa, Oyebamiji ya samu nasarar zama dan takarar gwamnan jihar Osun a inuwar jam'iyyar APC bayan cimma yarjejeniya.
Tsohon shugaban hukumar NIWA ta kasa, Oyebamiji ya samu nasarar zama dan takarar gwamnan jihar Osun a inuwar jam'iyyar APC bayan cimma yarjejeniya.
Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
Nepal Khagendra Thapa Magar ne mutumin da yafi kowa gajarta a duniya. Gajeren mutumin ya koma ga Ubangiji a ranar Juma’a yana da shekaru 28 a duniya. Magar, wanda aka kwantar a asibitin koyarwa na Manipal dake yankin Pokhara...
Wani mutum mai suna Alex Shannon ya mayar da lalacin shi zuwa hanyar samun kudi. Shannon yaje otal daban-daban a fadin duniya tare da bayyana hazakar shi ta bacci...
Yan sandan Bududa da ke yankin gabas na Uganda suna neman wani yaro mai shekaru 10 ido rufe, a kan sukar wani dalibi dan'uwansa da yayi da wuka samakon zarginsa da soyayya da budurwarsa mai shekaru 11.
Rikici ya kaure tsakanin wasu daliban makarantar sakandari a birnin Yaounde na kasar Kamaru, inda wani dalibi cikin fushi ya dauki adda ya sare dan yatsan abokinsa da dalibi a cikin aji.
Farai ministan Rasha, Dmitry Medvedev, da illahirin ministocinsa sun yi murabus bayan Shugaba Vladimir Putin ya gabatar da shirin neman yi wa kundin tsarin mulki garambawul don bashi ikon ci-gaba da kasancewa kan karagar mulki har
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasar Zimbabwe ta kama wani Shugaban cocin Manicaland Diocese Anglican Bishop Eric Ruwona kan rashawar $700 000.
Ke duniya, ina za ki da mu ne? gaskiya idan da ranka ka sha kallo, a nan an samu rahoton wani dalibin sakandari ya shiga hannun bayan ya kashe malaminsa ta hanyar caka masa wuka har sau biyu a kirjinsa.
Sheikh Mohammed Mutumba babban limamnin masallacin Kyampisi ne dake Uganda wanda ya gano amaryarsa katon gardi ce. Ma'auratan basu taba kwanciyar aure ba kuma sunyi makonni biyu da aure amma amaryar tace tana jinin al'ada ne.
Wani magidanci na fuskantar hukuncin shekaru 16 a gidan yari bayan da yayi wa matar shi mugun duka har ta suma. Bayan dukan da yayi mata, ya dau bidiyo wanda ya tura wa abokan shi don tabbatar da ya isa da gidan shi...
Labaran duniya
Samu kari