Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke shugaban hukumar makamashi ta Najeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin karkatar da N500bn.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya firgita bayan ganin wani tsuntsu ya wuce ta saman shi, inda ya dauka wani hari aka kawo masa yana tsaka da bayani a White House.
Sojojin kasar Burkina Faso sun tada kura yayin da suke neman gwamnati ta kara yawan kudade domin a dakile rashin tsaro ko kuma ta sauka kowa ya huta a yanzu.
Wasu ango da amarya sun kafa sabn tarihi na yin aure mafi gajarta a duniya. Sun rabu ne a yayin da ake liyafar bikin su saboda wakar da amaryar ta zaba a wurin.
Wata kotu a ƙasar Pakistan dake tafiyar da mulki da dokokin musulunci, ta yanke wa wata matashiya yar shekara 26 hukuncin kisa bisa zargin batanci ga Annabi.
A karon farko cikin shekaru da dama farashin danyen man fetur, ya yi tashi mai girma a kasuwannin duniya. Karon farko tun hawan Buhari mulki kenan a 2015..
Gwamnatin Najeriya ta bayyana bukatar ta ga kasar Saudiyya, inda ta bukaci Saudiyya ta cire Najeriya daga jerin kasashen da ta sanya wa takunkumin hana shiga.
Wani mummunan lamarin da ya lakume rayuwar ɗaliban sakandire biyu a ƙasar Afirka ta kudu ya tada hankali, dalibi ya bindige abokinsa ɗalibi kuma ya kashe kansa.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta yi watsi da jita-jitar dangane da batun dage yin aikin Umrah na bana saboda karuwar cutar COVID-19 wacce aka fi sani da korona, Dail
Mutumin da ke karban albashi shekarun da suka wuce, ya nunka Aliko Dangote kudi a 2022. Crypto ta sa Changpeng Zhao ya zama Attajiri, ya ribanya Dangote hudu.
Wani magidanci dan asalin kasar Zimbabwe ma 'ya'ya 9 wanda ke zaune a daki ciki da falo, cike da abin mamaki ya bayyana burinsa na ninka yawan yaran da yake da.
Labaran duniya
Samu kari