Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
Rundunar yan sandan kasar Ghana ta bayyana wata doka da ta hana cutar mata ko miji a tarayyar aure, ta ce za a iya daure duk wanda ya yi laifi a gidan yari.
a jiya Shugaba Trump ya ce yawan yin gwaji ya sa aka gano mutum miliyan 1 su na da COVID-19 a Amruka. Dazu nan kuma aka ji Donald Trump ya shiga kasar Siwidin.
Babban limamin Masallatan biyu masu daraja a addinin Musulunci na Makkah da Madina, Sheikh Abdul Rahman Al-Sudai ya bayyana cewa nan bada jimawa za’a bude masal
Mun ji cewa Masanan Duniya sun sa ranar da maganin Coronavirus zai fito. Ana tunanin sai karshen shekarar 2021 za a iya samun maganin da zai warkar da COVID-19
Fiye da mutane 700 ne suka gamu da ajalinsu bayan sun kwankwadi barasa a matsayin maganin annobar Coronavirus a kasar Iran, domin a tunaninsu giya tana maganin
Mun ji cewa wadanda su ka murmure tsaf daga COVID-19 a Legas sun kai 138. Wannan na nufin kusan 20% da su ka kamu da Coronavirus a Legas samu damar warkewa.
Ana cigaba da maida Almajirai Jihohin da su ka fito saboda annobar COVID-19. Jihohi su na ta kokarin maida Almajirai gidajen Iyayensu. Gombe ta shiga layi.
Kwanan nan aka raba gardamar wanda ya fi zama gwani na gwanaye tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo. Sir Alex, Arsene Wenger, dsr sun bayyana zabinsu
A Ranar Juma’a Hukumar ICPC ta tattara gidaje, da makarantun tsohon Jami'in JAMB. ICPC ta karbe gidajen Dibu Ojerinde bayan an gano kadarorinsa sun yi yawo.
Dazu nan wuta ta ci gidan man NNPC ana tsakiyar fama da annobar COVID-19. Gobarar nan ta barke a wani gidan man NNPC da ke Unguwar Ogba ne a cikin Garin Legas.
Labaran duniya
Samu kari