Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Takunkumin Amurka ya shafi ’yan Najeriya masu neman shiga kasar matsayin masu zama na dindindin, dalibai, yan kasuwa, masu yawon bude ido da wasu nau’o’in biza.
Mun gano yadda aka gano yara 72 a hannun wani Mai saida kananan yara a Taraba. An yi ram da mai cinikin kananan yaran ne a Garin Donga a cikin jihar Taraba.
Wata kotu dake kasar Czech Republic ta yanke ma wani mutumi hukuncin daurin watanni 26 a gidan yari bayan kama shi da laifin sata daga wani katafaren shago.
An ruwaito a bisa dole ta sa John Njoroge ya kashe aurensa da Rose Wanjiku kasantuwar sun gano yan uwan juna ne su na jini a yayin da ya bayyana ta ga iyayensa.
Shugaban kasar Kenya, Mista Uhuru Kenyatta ya gargadi ƴaƴansa musamman maza daga cikinsu dangane da yi ma dokar da ya sanya ta hana fita a kasar karan tsaye.
A jiya Laraba ne aka gano cewa Almajirai 120 da aka dawo da su Jigawa sun kawo tsarabar COVID-19. 51% na masu cutar Coronavirus a Jihar Jigawa duk Almajirai ne.
Sanarwar ta bayyana cewa za a kashe kudin aikin ne daki - daki a karkashin wasu sharuda na bayar da bashi da biya. A bisa karkashin tsarin ne Buhari ya amince
Wata Musulma ta kafa tarihi a Ingila bayan zama Alkalin da ke lullube fuskar ta. Wannan Alkali ta sha alwashin amfani da damar da ta samu wajen kare musulmai.
An kori 'yan sandan ne ranar Talata bayan an fara zanga - zanga a birnin Minneapolis domin nuna bacin rai a kan kiyayyar da fararen 'yan sandan su ka nuna a kan
Wasu Marasa lafiya sun yi gardamar a kula da su a asibitocin Gombe. Kwamitin yaki da Coronavirus ta ce akwai masu dauke da cutar da su ka ki bari a tsare su.
Labaran duniya
Samu kari