Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Takunkumin Amurka ya shafi ’yan Najeriya masu neman shiga kasar matsayin masu zama na dindindin, dalibai, yan kasuwa, masu yawon bude ido da wasu nau’o’in biza.
Shugaba Rebelo de Sousa na kasar Portugal ya bada mamaki yayin da ya fada cikin rafi ya ceto wasu mata 2 dake nutsewa a ruwa a Algarve beach da jirginsu ya kife
Mun kawo wasu fitattun mutanen da su ka riga mu gidan gaskiya a bana. Manyan mutanen da Najeriya ta rasa a shekarar 2020 sun hada da Mai martaba Sarkin Rano.
Mun samu labari cewa a jiya Hukumar kwastam ta tare kayan N10b a Najeriya, Jami’an Hukumar kwastam sun tare kayan N10b ne rana daya a kan iyakar Jihar Oyo.
Matashin mai shekara 19, Hillary Humphrey ya siya tikitin shiga takarar zaben shugaban kasa da za a gudanar a kasar Uganda kamar yadda The Nation ta ruwaito.
Dakta A. Olufunmilayo ya ba masu juna biyu muhimmiyar shawara, ya ce shan shayi zai iya hana jikin mai ciki daukar wasu sinadarai masu amfani kamar su Iron.
Zanga-zangar batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammadu da Musulmi suka gudanar ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutum uku tare da jikkata da dama a kasar Indiya.
Idriss Deby, Shugaban kasar Chad ya ce har yanzu ‘Yan Boko Haram na nan. Makwabtan Najeriya sun fito sun bayyana halin gaskiyar da ake ciki a yakin Boko Haram.
A garin Legas ana cigiyar dubban Marasa lafiya da su ka ruga, su na yadawa Jama’a Coronavirus. An ce wasu wadanda aka tabbatar sun kamu da COVID-19 sun bace.
Mun ji cewa kamfanonin wuta sun bada megawatt kusan 5, 400 a farkon watan Agusta. Kamfanonin lantarki sun raba wutan da ba a taba ganin irinsa ba a makon jiya.
Labaran duniya
Samu kari