Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya sauya kundin tsarin mulkin kasar domin ba da damar harba makamin nukiliya idan aka kashe shi ko aka nakasa shi a hari.
Gwamnatin Turkiyya ta kaddamar da kazamin makami mai dogon zango da zai iya kaiwa zuwa nahiyoyin duniya. Yildirimhan zai iya kai wa mil 3,278 idan aka harba shi.
Wata mata tayi fashi a bankin Beirut a ranar Laraba da bindigar yara kuma ta fita da dubban daloli don biyan kudin maganin cutar dake damun 'yar uwarta Lebanon.
Najeriya na cikin kasashen da aka gayyata su halarci jana’izar Elizabeth II. Farfesa Osinbajo zai halarci bikin birne Sarauniyar Ingila a madadin ‘Yan Najeriya.
Yarima William wanda aka nada a matsayin mai jiran gadon sarautar Ingila ya gaji katafaren gidan daga mahaifinsa wanda ya hau mulkin bayan mutuwar sarauniya.
Wani rahoto da muka smau daga ƙasar Ukraniya na nuni da cewa shugaban ƙasa Zelensky ya yi haɗarin mota a birnin Kyiv amma likitoci sun ce bai ji raunuka ba
Mun samu labari za ayi facaka da kudin Birne Sarauniyar Ingila da bikin nadin sabon Sarki. Bikin zai jawo Gwamnatin Birtaniya ta kashe kusan Dala Biliyan 7
A cikin yan kwanakin nan ne aka daura auren shaharariyar jarumar fina-finai na Indiya, Mahalakshmi da furodusa, Ravindar Chandrasekaran. Amma, wasu mutane a sh
Dr Jeffery Guterman, tsohon likitan masu matsalar kwakwalwa a Amurka ya tada kura a Twittan Najeriya, a ranar Talata, bayan kiran Festus, Keyamo, karamin minist
Hukumomi a kasar Saudiyya sun damke wani mutumi da yayi ikirarin ya yi tattaki zuwa Makkah don yin aikin Umrah a madadin marigayiya Sarauniya Elizabeth II.
A ranar Alhamis da ta gabata Sarauniyar Ingila Elizabeth II ta bar Duniya. Mun kawo kudi da Arzikin da Elizabeth II ta bar wa sabon Sarki Charles domin ya gada
Labaran duniya
Samu kari