Amurka
Rahoton cibiyar bincike ta CRS ya ce Amurka ta rasa ko lalata jiragen soji 81 a yaƙin Iran, da kiyasin kuɗin maye gurbinsu ya kai dala biliyan 3.3.
Tsohon sojan Amurka Nidal Hasan zai fuskanci hukuncin kisa ta hanyar harbe shi a Fort Hood ranar 3 ga Disamba 2026 bayan ya kashe mutane 13 a 2009.
Kasashen Amurka da Saudiyya sun miƙa ta’aziyyarsu ga Najeriya bayan wani jirgin saman sojoji ya yi hatsari a Igbokoda, jihar Ondo, ranar Litinin da ta gabata.
Amurka ta yanke hukuncin kashe tsohon sojan da ya kashe mutum 13 a Fort Hood ta hanyar harbe shi, matakin da shi ne irinsa na farko tun bayan Yakin Duniya na Biyu.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya zargi yawan shigar baki da addinin Musulunci da haddasa zanga-zangar ɗalibai, wadda ke kara kamari a kasar Faransa.
Donald Trump ya ce Iran za ta iya kai wa Los Angeles da San Diego hari, lamarin da ya jawo kakkausar suka daga shugabannin California da sauran ‘yan siyasa.
Iran ta ce ba za ta buɗe Mashigar Hormuz ba sai Amurka ta cika sharudda bakwai, yayin da Tehran ta ce za a iya sake buɗe mashigar cikin kwanaki 7 ba.
Amurka ta kori mambobin tawagar Iran biyu da suka halarci taron Majalisar Dinkin Duniya bayan sun ci gaba da zama a ƙasar duk da umarnin barinta.
Kasar Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami zuwa teku bayan takaddama da Koriya ta Kudu kan nakiyoyin da suka jikkata sojoji uku a yankin DMZ.
Amurka
Samu kari