Donald Trump
Shugaba Donald Trump ya ce rikicin da ke tsakanin Amurka da Iran zai ƙare nan ba da jimawa ba, yayin da farashin man fetur a kasuwannin duniya ya faɗi.
Kakakin rundunar IRGC Hossein Mohebbi ya zargi Donald Trump da yin ƙarya, yana mai cewa Amurka ta gaza a yaƙin Iran kuma ya kamata ta fice daga Gabas ta Tsakiya.
Kasar Iran ta ce tawagarta da ke New York ba ta da shirin tattaunawa da Amurka, duk da cewa Donald Trump ya ce ana sa ran sake komawa teburin sulhu.
Tsohon ɗan majalisar tarayya Ehiozuwa Agbonayinma ya roƙi Shugaba Donald Trump ya sake duba tsohon binciken Amurka kan harkokin kuɗin Atiku Abubakar.
Amurka ta gode wa Birtaniya, Turkiyya, Oman da Hadaddiyar Daular Larabawa kan goyon bayan takunkumin tattalin arziki da ta kakaba wa Jamhuriyar Iran
Rundunar IRGC ta Iran ta yi barazanar kai wa jiragen ruwan yaƙin Amurka hari har a Tekun Indiya idan Washington ta sake ƙaddamar da yaƙi da Tehran.
Kakakin rundunar sojin Iran ya ce ƙasar ta shirya tunkarar duk wani hari da sababbin fasahohin soja, makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa.
Kasar musulunci Iran ta ce ta gabatar da wani tsari ga Amurka na sake buɗe mashigar Hormuz mai matuƙar muhimmanci amma Shugaba Trump ya ki yarda.
Bayanai daga kasar China sun taimaka wa kasar Iran wajen inganta kai hare-hare kan sansanonin Amurka da bibiyar jiragen ruwa a mashigar ruwan Hormuz.
Donald Trump
Samu kari