Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris ya nesanta kansa da yakin neman takarar gwamnan Neja a 2027 tare da dakatar da hadiminsa Sa’idu Enagi da ya yi rubutun.
Yara 469 ne suka mutu a Kano sakamakon rashin abinci mai gina jiki a 2025; UNICEF ta bayyana cewa kashi 51.9% na yara a jihar suna fama da matsalar tsumburewar jiki.
An gano wani babban makami mai linzami a yankin Mashegu na jihar Neja wanda ake zargin na Amurka ne; jami’an tsaro sun kwashe makamin zuwa Minna a yau don bincike.
Shugaban APC Farfesa Nentawe Yilwatda ya yi alkawarin ƙuri'u miliyan 1 ga Tinubu a 2027 a Filato, bayan sauya shekar Gwamna Mutfwang zuwa jam'iyyar APC.
Rundunar sojojin ƙasa ta buɗe shafin neman aiki na DSSC 29/2026 daga 7 ga Janairu zuwa 4 ga Fabrairu; ga yadda za a nema da sharuddan da ake buƙata.
Jam’iyyar ADC ta musanta tsaida ɗan takarar shugaban ƙasa na 2027; Bolaji Abdullahi ya soki gwamnati kan tsananin haraji da rashin tsaro a fadin Najeriya.
Victor Osimhen ya yi barazanar yin murabus daga Super Eagles bayan rikicinsa da Ademola Lookman a wasan AFCON; shugaban NFF na ƙoƙarin rarrashin sa don ya ci gaba.
Shugabannin PDP ƙarƙashin Tanimu Turaki sun gana da Goodluck Jonathan a Abuja domin sasanta rikicin jam'iyyar kafin zaɓukan Osun da Ekiti na shekarar 2026 yau.
Tsohon shugaban hukumar DSS, Lawal Daura, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Katsina a 2027, domin magance matsalar rashin tsaro a jihar.
Sani Hamza
Samu kari