Sani Hamza
5075 articles published since 01 Nuw 2023
5075 articles published since 01 Nuw 2023
Wani rahoto ya nuna cewa Jamus, Ostiraliya, da Portugal sun zama wurare masu sauƙi kuma masu araha ga 'yan Najeriya da ke neman ƙaura, a maimakon Amurka da UK.
Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa ruwan sama zai sauka a wasu jihohin Arewa da Kudu, inda ake fargabar ambaliya za ta afku a Neja da Kogi a ranar Talata.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya kai karar kwamishinan ’yan sanda da wasu jami’ai ga hukumar PSC, yana zarginsu da saba doka da karya ka’idojin aikin su.
Gamayyar jam'iyyun adawa a jihar Ebonyi sun kafa kawance a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar ADC, inda suka bayyana shirinsu na hamɓarar da gwamnatin APC a 2027.
Wani ɗan majalisa a Kaduna ya naɗa masu ba shi shawara guda 18 don ƙarfafa gwamnatinsa a matakin farko da inganta ci gaban gundumar Kinkiba da yake wakilta.
Kungiyar likitoci masu neman kwarewar aiki, ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 7 a birnin tarayya, kan rashin biyan albashi, karancin ma'aikata da sauransu
Wasu hatsabiban 'yan bindiga sun sace matar shugaban jam'iyyar APC a karamar hukumar Patigi ta jihar Kwara, da 'yarsa, a ranar Lahadi da daddare.
'Yan bindiga sun kashe mutane 23, ciki har da matafiya da masu hakar ma'adinai, tare da sace wasu da dama a Kaduna, Katsina da jihohin Arewa 3 a karshen mako.
Masana kimiyyar Rasha sun sanar da kirkirar sabon maganin rigakafin cutar daji mai suna 'Enteromix,' wanda yanzu za a iya fara amfani da shi asibitoci.
Sani Hamza
Samu kari