Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Hukumar INEC ta kammala jadawalin zaɓen 2027; Farfesa Joash Amupitan ya tabbatar da shirye-shiryen hukumar duk da jinkirin gyaran dokar zaɓe a majalisar tarayya.
Messi na iya komawa Galatasaray a matsayin aro domin buga wasa tare da Victor Osimhen; Messi ya buƙaci buga wasanni 12 ne kawai a Istanbul gabanin gasar kofin duniya
'Yan bindiga sun kashe mutum 50 a Katsina da Kwara; mutum 20 sun mutu a Faskari, 10 kuma a Kaiama. An kona gidaje da motoci a hare-haren da aka kai makon nan.
'Yan bindiga kusan 200 sun kashe mutum fiye da 35 a Woro, Jihar Kwara; sun kona fadar Sarki da shaguna yayin da har yanzu ba a san inda basaraken yake ba.
'Yan bindiga sun kashe mutum 10 tare da ƙona gidaje a garuruwan Woro da Nuku dake Jihar Kwara a ranar Talata; Gwamna Abdulrazaq ya yi Allah-wadai da harin.
EFCC ta kama jarumar Kannywood Samha Inuwa yau 3 ga Fabrairu, 2026, bisa zargin wulakanta Naira bayan an gan ta tana goge majinar hancinta da kudin a bidiyo.
Gwamnatin Kogi ta rufe makarantu na gaggawa har zuwa 16 ga Fabrairu, 2026; Kwamishina Fanwo ya ce an dauki matakin ne domin tsaro da kare rayukan dalibai a jihar.
Cikakken jerin kudaden kasashe 10 da suka fi daraja a duniya a 2026. Daga Dinarin Kuwait zuwa dalar Amurka, ga yadda darajar kudaden take a kasuwar canji.
NECO ta saki sakamakon jarrabawar SSCE External na 2025 a yau 3 ga Fabrairu, 2026; 71.6% sun samu credits biyar ciki har da Turanci da Lissafi. Duba yanzu!
Sani Hamza
Samu kari