Sani Hamza
5024 articles published since 01 Nuw 2023
5024 articles published since 01 Nuw 2023
Babbar kotun tarayya a Abuja ta ƙi karbar bukatar DSS ta sake gabatar da hujjoji da aka ƙi karɓa a shari’ar tsohon NSA Sambo Dasuki, saboda wasu dalilan shari'a.
Bayan sauya sheka zuwa APC, Gwamna Peter Mbah ya ce ya kamata a warware matsalar Nnamdi Kanu ta sigar siyasa. Ya ce ya tattauna da Shugaba Tinubu kan hakan.
’Yan sanda sun hana ‘yan bindiga kai hari a dajin Byazhin, da ke birnin tarayya Abuja, sun kwato bindigar AK-47 da alburusai 30, sun kuma kara tsaurara tsaro a FCT.
‘Yan majalisar wakilai uku daga Kaduna sun sauya sheka daga PDP zuwa APC, yayin da Gwamna Uba Sani ya karrama su ta hanyar halartar zaman majalisar na yau.
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya fice daga PDP zuwa APC tare da kwamishinoni da tsohon gwamna Ugwuanyi, yana mai cewa PDP ta kasa sauraron muradun mutane.
Gwamna Peter Mbah da dukkan majalisar zartarwarsa za su sauya sheka zuwa APC. An ce wannan zai zama sabon sauyin siyasa a Enugu da yankin Kudu maso Gabas.
Rahoto ya tabbatar da cewa an yi zama tsakanin Sheikh Lawan Triumph da wakilai daga kwamitin Shura, jihar Kano. Malamin ya ce kofarsa a bude take don karbar gyara.
Jigon APC, Chekwas Okorie ya ce yawancin gwamnoni daga jam’iyyun adawa na komawa APC ne saboda tsoron EFCC da rashin tabbacin kare kansu bayan mulki.
Shugaba Bola Tinubu ya rage hukuncin daurin rai da rai ga tsohon hafsan soja Suleiman Akubo da aka kama da sayar da makamai ga ‘yan tawayen Neja Delta.
Sani Hamza
Samu kari