Sani Hamza
5022 articles published since 01 Nuw 2023
5022 articles published since 01 Nuw 2023
Peter Obi ya shigar da kara a kotu kan Deji Adeyanju bisa zargin batanci, inda yake neman diyya N1.5bn da rokon afuwa daga lauyan a jaridu da kafafen yada labarai.
Wata babbar kotu a Kaduna ta rushe dokar ’yan sanda kan hana tarukan siyasa, ta umarci kwamishinan 'yan sanda ya biya ADC da SDP diyyar N15m saboda keta hakkoki.
'Yan bindiga sun kashe fiye da mutane 10 a Filato, a wasu hare-haren ramuwar gayya, lamarin da ya tilasta gwamnati ta daukar matakan tsaro na gaggawa.
Peter Obi ya tabbatar da cewa zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, yana mai cewa zai canza Najeriya cikin shekaru hudu idan aka zabe shi.
Fayose ya ce Obi ne kadai mai tasiri a ƴan adawa, kuma ADC ba za ta kai labari a 2027 ba, yayin da ya fadi dalilin ƙin karbar tayin mukami da Tinubu ya yi masa.
NBS ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya ta ragu zuwa 18.02% a Satumba 2025 — mafi ƙanƙanta cikin shekaru uku, yayin da farashin abinci ya fadi zuwa 16.87%.
Rahotanni sun nuna cewa Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na iya barin PDP domin shiga APC, yayin da tattaunawa da jama’a ke gudana a fadin jihar.
Wannan rahoton ya mayar da hankali kan jihohi 24 na Najeriya da yanzu suke karkashin jam'iyyar APC bayan gwamnan Enugu, Peter Mbah ya sauya sheka daga PDP.
Kano ta yi fice a karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta samu matsayi na biyu a gaskiya, ta daya a NECO, da ci gaba a tattalin arziki da muhalli a 2025.
Sani Hamza
Samu kari