Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
A wani sabon mataki da tsagin jam'iyyar Labour karkashin Julius Abure ya dauka, jam'iyyar ta fasa tanadarwa Peter Obi tikitin takarar shugaban kasa a 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar DSS sun kwace ikon ofishin kungiyar SERAP na Abuja awanni bayan da ta nemi Shugaba Tinubu ya janye karin kudin fetur.
Wani dan Najeriya daga Kano da ke aikin bincike a Korea ta Kudu, Dakta AbdulQaadir Yusuf Maigoro ya kirkiri na'urar da za ta yaki zazzabin cizon sauro.
Shugaba Bola Tinubu da shugaban kasar Sin, Xi Jinping sun rattaba hannu kan yarjejeniyar aikin dala biliyan 3.3 da zai bunkasa masana'antun Najeriya.
Daya daga cikin jiga jigan APC, Joe Igbokwe ya roki Shugaba Bola Tinubu da ya duba yiwuwar janye karin kudin wutar lantarki da aka yi saboda ceto 'yan kasuwa.
Tsohon ministan harkokin kasashen waje, Bolaji Akinyemi ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya yi taka-tsan-tsan game da karbo bashi daga kasar Sin watau China.
Sanata Barau I. Jirbin ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya zuwa rabon tallafin shinka ga al'ummar shiyyar Arewa maso Yamma. An ce an fara rabon tallafin a Kano.
Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin Badagry, Aholu Toyi I ya tilastawa 'yan kasuwar Agbalata sauke farashin kayan abinci da sauran kayayyakin masarufi.
Rahotanni sun bayyana cewa wata tankar mai ta fashe bayan da ta yi karo da wata tirela a jihar Neja. Gwamnati ta ce sama da mutane 30 da shanu 50 suka mutu.
Sani Hamza
Samu kari