Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan ta'adda sun kwashi kashinsu a kauyen Kinashe, gundumar Bashar da ke jihar Filto yayin da sojoji suka kashe Kachalla Saleh.
Rahotanni sun bayyana cewa jiragen ruwa dauke da jimillar lita miliyan 101.9 na man fetur sun iso Najeriya. Hukumar NPA ta yi karin bayani kan sauke kayan.
Wani jami’in hukumar tsaron farar hula (NSCDC) da aka karawa girma mai suna Muhammed Opatola da ke aiki da sashin Iwo ya fadi ya mutu bayan ya karbi albashi.
A yayin da Legit.ng ke bibiyar zabukan Amurka na 2024, fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele ya bayyana hasashensa kan abin da zai faru a zaben.
Rahotanni sun bayyana cewa tashar wutar lantarki ta sake durkushewa karo na 10 a cikin shekarar 2024. Durkushewar tashar ya sake jefa Najeriya a cikin duhu.
Sanata Adeniyi Adegbonmire SAN, mai wakiltar mazabar Ondo ta tsakiya, ya bukaci matasan Najeriya da su ci gaba da koyon sana'o'in dogoro da kawunansu.
A watan da ya gabata, David Umahi ya ba Julius Berger wa’adin kwanaki bakwai da ya karbi tayin gwamnati na N740.79bn domin kammala aikin titin Abuja-Kaduna.
Allah ya yi wa babban alkalin Ekiti, Mai shari'a Oyewole Adeyeye rasuwa bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. An ce gini ya rufta kan alkalin shekarar baya.
Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu kan tsare-tsaren da ta kawo na tattalin arziki. Atiku ya ce an yi masa fashin kuri'u a zaben 2023 da ya gabata.
Sani Hamza
Samu kari