Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Gwamna Dikko Umaru Radda ya gabatar da N682,244,449,513.87 gaban majalisar dokokin jihar Katsina a matsayin kasafin kudin jihar na shekarar 2025.
Hukumar NBS ta fitar da rahoton tattalin arzikin Najeriya na zango na uku na 2024. NBS ta ce an samu karuwar GDP da kaso 3.45 wanda ya zarce 2.54% da aka samu a 2023
'Yan ta'adda sun halaka kimanin mutane 30 tare da raunata sama da mutane 37 a garuruwan jihar Benuwai. An ce 'yan ta'addan sun kona gidaje da sace kayayyaki.
Masu amfani da soshiyal midiya sun durarwa Hon. Thaddeus Attah kan sanya hular shugaba Bola Tinubu alhalin yana dan jam'iyyar Labour. Ana zarginsa da cin amana.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya rabawa matasa 25 tallafin Naira miliyan 7.5 a garin Onitsha da ke jihar Anambra, a matsayin tallafin sana'a.
Tsohon ministan kwadago a lokacin gwamnatin Muhammadu Buhari, Chris Ngige, ya ce shugabannin kananan hukumomi sun fi wasu gwamnonin karbar cin hanci da rashawa.
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya umarci a cafke ma’aikata shida da suka karkatar da takardun ma’aikatar Lafiya, kuma an mika su ga ‘yan sanda don bincike.
Bayan da Shugaba Bola Tinubu ya zama shugaban kasar Najeriya na 16, jam'iyyar APC mai mulki ta lashe zabukan gwamnonin jihohi hudu cikin biyar da aka gudanar.
Kungiyar kwadago ta NLC ta umarci 'yan kungiyar a jihar Jigawa da sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani saboda gazawar gwamnati na fara biyan albashin N70,000.
Sani Hamza
Samu kari