Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Dakta Musa Iliyasu Kwankwaso ya yabawa Tinubu kan aikin titin Kano-Kaduna-Abuja, bututun AKK, da aikin dam din N95bn. Ya yi godiya kan nadin da aka yi masa.
Bidiyon auren G-Fresh Alameen da Alpha Charles ya haddasa ce-ce-ku-ce a TikTok, inda wasu ke yaba auren, wasu kuma na nuna damuwa game da bambancin addini.
Hassan Giggs ya gode wa Hadiza Gabon bisa abubuwan alherin da ta rika yi masa, yana yabawa kaunarta ga iyalinsa da jajircewarta a masana'antar Kannywood.
Limamin masallacin Lekki ya ce ba a lika banar 'Yesu ba Allah ba ne' don cin zarafin wani ba, amma sun cire ta don zaman lafiya, kuma za su gyara su dawo da ita.
Chief Tony Okocha ya zargi gwamnan Ribas, Fubara da tsoma baki cikin harkokin APC, amma Fubara ta bakin Omatsogunwa ya musanta, ya ce ba shi da hannu.
Bello Turji ya kafa sabuwar mafaka a dajin Indaduwa, yana kai farmaki, yin garkuwa, da neman karya karfin kungiyar Maniya da tsaron gwamnati a Gundumi.
Malamin da 'yan bijilanti suka kama a Zamfara ya amsa cewa yana tsafe makaman 'yan bindiga da kuma yi masu addu'o'i domin samun nasarar ayyukan ta'addancinsu.
'Yan sanda sun kama mutum 15 kan zargin sun kone makaranta da ofishin CJTF a Bauchi; kwamishinan ‘yan sanda ya umurci cikakken bincike kan lamarin.
Atiku Abubakar ya ce gibin Naira tiriliyan 13 a kasafin 2025 yana nuna rashin tsari mai dorewa da dogaro kan bashi, yana kira da rage kashe kudin gwamnati.
Sani Hamza
Samu kari