Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
NAFDAC ta lalata kayan Naira biliyan 120, ta gargadi jama’a kan amfani da abinci da magunguna marasa rajista, ta kuma rufe shaguna 150 saboda jabun kayayyaki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano ya taya Buhari Sunusi Idris murna bisa nasarar lashe gasar Alkur'ani ta ƙasa da kashi 98.2. An ba Buhari kyautar kujerar aikin Hajji.
Wasu rahotanni da aka wallafa a dandalin sada zumunta na Facebook, sun ce an kashe sojojin Najeriya 80 a wata arangama da ‘Yan Biafra. An gano gaskiyar lamarin.
Yunkurin yin tafiye-tafiye ba tare da biza ba a Afirka na karuwa, inda a baya-bayan nan kasashe kamar Rwanda da Kenya suka bude iyakokinsu ga daukacin 'yan Afirka.
Tun daga rugujewar tushen wutar lantarki na kasa har zuwa rikicin sarautar birnin Kano, Legit.ng Hausa ta yi tsokaci ne kan abubuwa 10 da suka mamaye shekarar 2024.
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta sanar da fara atisayen daukar ma'aikata a rukuni uku: Superintendent Cadre, Inspectorate Cadre, and Customs Assistant Cadre.
Gwamna Caleb Mutfwang na ya bayyana ci gaban tsaro a jihar Filato a 2024, inda ya yiwa Tinubu godiya kan haɗin kan da ya ba da, yana fatan 2025 za ta fi kyau.
Shugaba Bola Tinubu ya yi sallar Jumu’a a masallacin Lekki inda Sheikh Ridhwan Jamiu ya yi addu’a domin nasararsa tare da kira gare shi da ya kasance mai adalci.
INEC na shirin lalata katunan zaɓe da ba a riga da an karɓa ba, inda za ta maye gurbinsu da fasahar BVAS don sauƙaƙe tantance masu zaɓe da tabbatar da ingancin zaɓe
Sani Hamza
Samu kari