Sani Hamza
5158 articles published since 01 Nuw 2023
5158 articles published since 01 Nuw 2023
’Yan kasuwa a Kaduna sun goyi bayan Uba Sani, Shugaba Boa Tinubu da APC, yayin da suka yi ikirarin cewa sun sha wahalhalu a lokacin mulkin Mallam Nasir El-Rufa’i.
A wannan rahoto na musamman, za mu yi duba kan manyan ‘yan bindigan da aka kama ko aka kashe a farkon 2025 da yadda hakan ya shafi matsalar tsaron Arewa.
Hukumomin DSS da NIA na bincike kan halartar Sanata Natasha taron IPU. Hukumomin za su gano ko Natasha ta karya dokoki ko an shirya hakan don cin zarafin Najeriya.
SERAP ta maka Akpabio a kotu kan dakatar da Akpoti-Uduaghan, tana mai cewa hakan ya saɓa wa doka, kuma tana neman kotu ta hana majalisa sake dakatar da ita.
Matatar Dangote ta sayi danyen man Ceiba har ganga 950,000 daga kasar Equatorial Guinea, yayin da NNPC ke tattaunawa da matatar kan tsarin sayen danyen mai da Naira.
Jami’an tsaro sun dakile wani harin ‘yan bindiga a jihar Katsina, inda suka kashe dan ta'adda daya, sannan suka kwato makamai, babura da sauran kayan aikin miyagun.
Hukumar kashe gobara ta Kano ta bayyana cewa ta ceci mutane 7, yayin da gobara ta kashe 7 tare da haddasa hasarar dukiyar Naira miliyan 50 a watan Fabrairu.
Gwamnatin Trump na iya korar ‘yan Najeriya da ke karatu a Amurka, yayin da JD Vance ya koka kan daliban waje da ke mamaye guraben karatu da ya kamata a ba Amurkawa.
An samu sabon tsagin shugabanci a jam'iyyar SDP reshen Kogi. An ce hakan ya haddasa rikici inda tsagin Moses Oricha ya yi watsi da sabon shugaban da 'yan kwamitinsa.
Sani Hamza
Samu kari