Sani Hamza
5132 articles published since 01 Nuw 2023
5132 articles published since 01 Nuw 2023
Sojojin Najeriya sun kashe Gwaska da 'yan bindiga 100 a Katsina. Gwamna Radda ya yaba da farmakin, yana fatan zaman lafiya zai dawo da taimakon Allah.
Dan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya jagoranci tawagar manyan ‘yan adawa irin su Nasir El-Rufai wajen kai wa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ziyara.
Kungiyar NCAJ ta bukaci Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a Zamfara saboda rikicin siyasa, rashin tsaro, da zargin gwamnati na hada kai da masu tayar da kayar baya.
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ya ce Hadisin "ku kashe wanda ya bar Musulunci" yana da tushe a Alkur’ani, yana mai kiran Masussuka da jahili mai zurfin rashin sani.
China ta kara haraji kan kayayyakin Amurka zuwa 125% yayin da rikicin kasuwanci ya kara kamari. China ta ce ta shirya yin karar Amurka gaban hukumar WTO.
Bwala ya ce karramawar da ya samu daga shiyyar Kudu Maso Gabashin Borno alama ce cewa mutanensa na tare da Shugaba Tinubu da tsarin Renewed Hope 100 bisa 100.
An shiga rudani a Kano bayan yarinyar da aka ce ta mutu kuma aka binne ta, ta bayyana a gida da ranta, lamarin da ya dauki hankalin jama'a. Mutane sun karya lamarin.
PDP ta dage zabukanta na Arewa ta Tsakiya, Kudu maso Kudu da Kudu maso Yamma domin jajanta wa Filato da bai wa gwamnoni damar halartar taro a Ibadan.
Shugaba Tinubu ya nada Chief Basil Ejidike a matsayin shugaban hukumar gudanarwar NRCRI. Tinubu ya ce yana da kyakkyawan yakinin cewa Ejidike zai yi aiki tukuru.
Sani Hamza
Samu kari