Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Labarin da muke smau ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun sace direban mataimakin gwamnan jihar Nasarawa a jiya da dare a lokacin da ya kai ziyara.
Wani matashi dan Najeriya a yankin Arewa ya bayyana aniyarsa ta yin tattaki daga jiharsu zuwa Abuja domin ganin an rantsa da Bola Ahmad Tinubu gaban idonsa.
Wata mata ta bayyana cewa, ba aiki ne mai sauki mace ta zama uwa ba, hakan na da matukar wahala duba da wasu abubuwa masu daukar hankali na renon jariranta.
Rahoron da muke samu daga jihar Kaduna ya bayyana dalibai mata na sakandare suka tsere daga hannun wasu tsagerun 'yan bindigan da suka sace su a jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Adamawa da aka zaba ya bayyana jawaban hakuri ga mazauna jiharsa bayan da ya lashe zaben gwamna a karo na biyu a yau Talata 18 ga watan Afrilu.
A wani labari mai daukar hankali da damuwa, wani mutum ya bakunci kiyama yayin da wasu mafarauta suka bindige shi sun zaci zomo ne a cikin daji ba mutum ba.
Rahoton da muke samu daga jihar Adamwa ya bayyana cewa, Aisha Binani ta jihar Adamwa ta fadi zaben bana, inda aka sanar da Ahmad Umaru Fintiri a mai nasara.
Rikici ya barke tsakanin wani jami'in dan sanda da sojoji a wani yankin jihar Borno, inda aka kashe wani dan sanda nan take saboda kama shi da taba wiwi a mota.
Rahotanni sun tabbatar da hukumar INEC ta ci gaba da tattara sakamakom zaɓen gwamnan jihar Adamawa. Ana ci gaba da tattara sakamakon zaɓen ne a birnin Yola.
Salisu Ibrahim
Samu kari