Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnoni 3 a Najeriya sun bayyana karin albashi ga ma'aikata yayin da aka cire tallafin man fetur a kasar nan. Gwamnonin sun bayyana yadda suka bi a ka yi haka.
An bayyana abubuwan da Bola Tinubu zai bi wajen tabbatar da an nada ministoci a wannan karon. Ya bayyana hakan ne ta wasu hanyoyin da suka dace a kasar nan.
Rahoto ya bayyana yadda jami'ar Kudancin Najeriya ta zama mafi nagarta ta biyu a kasar nan. Hakazalika, jami'ar ce ta 26 a fadin nahiyar Afrika, inji rahoto.
Gwamnonin Najeriya, akwai wadanda suka samu nasarar yin mataimakin gwamna kafin daga bisani a zabe su su zama gwamnoni a jihohin da suke, ciki akwai Ganduje.
Wata budurwa ta bayyana yadda ta siya ruwan N10 a wata jiha, wanda ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta. Da yawa sun ce wannan ba zai yiwu ba ko kadan ma.
Ana zargin 'yan sanda da kuma gwamnatin jihar Zamfara da kama motar shugaban jam'iyyar APC a jihar bisa wasu dalilai da ba a bayyana ba ya zuwa yanzu tukuna.
Wata mata 'yar Najeriya ta bayyana yadda sana'ar wankin darduma ya karbe ta da kuma yadda ta kasance mai samun kudade masu yawan da ba kowane sana'a ake yi ba.
Wata budurwa ta girgiza jama'a a lokacin da ta bayyana, ta fasa wani asusun da ta dauki lokaci tana yi a wani lokaci mai dan tsawon da ba a rasa ba inji ta.
Wani fasto ya saye zukatan jama'a bayan da ya hada taron dafa abinci a sansanin 'yan gudun hijira a wani yankin jihar Benue. Jama'a sun cika da mamaki da yabo.
Salisu Ibrahim
Samu kari