Muhammad Malumfashi
19605 articles published since 15 Yun 2016
19605 articles published since 15 Yun 2016
Nasir El-Rufai ya bayyana hikimar gayyato Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da ayyuka a Kaduna, a wurin ake gano yaron Kwankwaso ya samu katafariyar kwangilar.
A karo na biyu a cikin kwana biyu, Gwamnan APC ya gayyato Rabiu Musa Kwankwaso. Tsohon Gwamnan Kano zai bude tituna da sabuwar kasuwar da Nasir El-Rufai ya gina
Kashim Shettima ya ja-kunnen ‘Yan Najeriya, ya ce gwamnatinsu za ta fara da gargada. Zababben mataimakin shugaban kasar, ya na so jama’a su rage dogon buri
Da kamar wahala jirgin Nigeria Air da aka shigo da shi a kurarren lokaci ya fara tashi. Ana bukatar a bi wasu matakai kafin jirgin ya fara tashi da fasinjoji
A jiya ne aka ji Gwamnatin tarayya ta bada sabuwar kwangilar titin N90bn daf da Bola Tinubu zai hau mulki. Aikin fadada titin Akure/Ado-Ekiti da zai ci N90bn.
Charles Soludo ya rubutawa shugaban kasa wasika a kan batun Nnmadi Kanu. Gwaman Anambra ya na so a saki Shugaban kungiyar IPOB kafin Muhammadu Buhari ya sauka
Za a ji labari Gobara ta tashi a gidan da Gwamnan Kano mai barin Gado, Abdullahi Umar Ganduje, zai tare bayan ya sauka daga mulki a ranar 29 ga watan Mayu 2023.
A hukuncin da aka zartar a yau, Alkalai sun ladabtar da tsohon ‘dan takaran shugaban Najeriya. Ambrose Owuru zai biya N40m ga Muhammadu Buhari, AGF, Bola Tinubu
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a nada sabon shugaba a hukumar NACETEM da ke Ile Ife. Wa'adin Darekta Janar na hukumar NACETEM ya fara aiki tun 13 ga Mayu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari