Muhammad Malumfashi
20903 articles published since 15 Yun 2016
20903 articles published since 15 Yun 2016
Matatar Dangote ta sanar da rage kudin litar man fetur a Najeriya. Kudin litar mai a matatar Dangote ya dawo N835 daga 865 wanda ke nuna an samu saukin 3.5%.
Hadakar Atiku ta bayyana cewa gwamnonin PDP suna yiwa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu aiki gabanin zaben 2027 domin dakile masu adawa da mulkin da ake yi yanzu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce jam'iyyar PDP ba sak komai ba game da shirin haɗakar ƴan adawa da Atiku Abubakar ke jagoranta ba bare da amince.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe kasurgumin dan bindiga Kachalla Bello Kaura a kauyen Goburawar Dawan Jiya da ke karamar hukumar Anka s Zamfara.
Tsohon Ministan yada labarai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Lai Muhammad ya tabbatar da cewa sun nuna wa duniya cewa Bola Ahmed Tinubu ya ci zaben 2023.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan jami'an 'yan sanda a jihar Enugu. 'Yan bindigan sun hallaka mutum hudu a yayin mummunan harin da suka kai.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin LEEP domin samar da ayyuka wa matasa kimamin miliyan 2.5 a shekaru biyu masu zuwa
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar malamin jami'ar nan da UniUyo ta sallama daga aiki ba bisa ƙa'ida ba na shekaru, Dr. Inih Ebong ya riga mu gidan gaskiya.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa 'yan Najeriya ne za su fito su fafata da jam'iyyar APC a zaben shekarar 2027. Ya zargi gwamnatin APC da lalata kasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari