Muhammad Malumfashi
17092 articles published since 15 Yun 2016
17092 articles published since 15 Yun 2016
Laftanan Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya yana goyon bayan Bola Tinubu ya gaji mulki daga hannun Muhammadu Buhari saboda ayyukan da APC ta dauko su kammala.
Kotu ta samu Jam’iyyar ADC da rashin shirya zaben tsaida gwani na kwarai. A dalilin haka ADC ba ta da ‘dan takarar Gwamna da ‘Dan Majalisa a Ogun a zaben badi.
Alamu sun ce Kungiyar gwamnonin kasa ta NGF za tayi shari’a da gwamnatin tarayya a kan bashin Paris Club. Gwamnatin Tarayya ta dabo ruwan dafa kanta da Jihohi.
Da ya zauna da shugabannin kungiyar S7-4-BATS-2023 a Kaduna, Gwamnan Zamfara yace idan Bola Tinubu ya zama shugaban kasa, akwai damar mulki ya rika zagayawa.
Ana so a wargaza gaba daya kwamitin neman takarar Peter Obi bayan ganin cewa 'da takara da kujerun Shugabannin jam'iyya na kasa duk su na hannun 'Yan Kudu.
Chris Ngige ya nuna Gwamnatin tarayya ta yarda akwai bukatar a duba tsarin albashin Likitoci. Ministan ya yi zama da kungiyoyin Likitoci da ma'aikatan lafiya.
Ana tunanin Farfesa Charles Soludo ya ci kudin masu adawa da LP. Gwamnan jihar Anambra ya nesanta kan shi daga zargin da wasu magaya bayan Peter Obi ke yi masa.
Girma da Nijar take ba shugaban Najeriya, ya jawo makwabciyar ta karrama Muhammadu Buhari, a yayin da yake halartar taron AU, an nadawa titi a Niamey sunansa
Za a binciki abin da ke faruwa a Nigeria Extractive Industries Transparency Initiative (NEITI), da Nigeria Upstream Petroleum Regulatory Commission (NUPRC).
Muhammad Malumfashi
Samu kari