Muhammad Malumfashi
21506 articles published since 15 Yun 2016
21506 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji yadda takaicin rashin wadatar ilimi a karkara ya fusata gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai gyara wasu makarantu da gwamnati ta rufe.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa ko kaɗan tafiyar Atiku Abubakar ba zai wa PDP illa ba, yana mai cewa jam'iyyar tana nan da ƙarfi da farin jininta.
Ana zargin mawaki Ali Jita da amfani da baitocin Yakubu Musa a wakarsa ta Amarya, lamarin da ake ganin zai iya kai shi gaban kotu bisa zargin satar fasaha.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP. Atiku yana da tarihin sauya sheka a tafiyar siyasarsa.
Oba Sikiru Kayode Adetona na ɗaya daga cikim sarakuna mafi daɗewa a kam sarauta a Najeriya, mun tattaro maku manyan sarakuna 9 da kwashe shekaru suna mulki.
Diyar marigayi tsohon shugaban kasa, Hadiza Mohammed ta bayyana yadda suka ci N15 da aka rage musu bayan sayayya, amma Buhari ya kore su saboda rashin kai canji.
A labarin nan, za a ji cewa Hadiza, diyar tsohon shugaban kasa, marigayi Muhammadu Buhari ta bayyana yadda mahaifinta ya koyar da yaransa rikon amana.
Goggo Ummahani da Yaya Jidde, iyalan gidan Sarkin Kano Sanusi I, sun rasu, inda Sarkin Kano Muhammad Sanusi II ya jagoranci sallar jana’izarsu a Kano.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya fito ya kare kansa kan dalilin rashin halartar jana'izar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Muhammad Malumfashi
Samu kari