Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, likitoci sun zartar mata da hukuncin mutuwa tun a watan Nuwamba na shekarar 2016, bayan kuskuren bincike da cewar tana fama da cutar mantuwa a kwakwalwar ta kuma a halin yanzu ba bu magani.
Gwamnan jihar Yobe, Ibrahim Gaidam, yace babu ‘yan matan makaranatar GSS Dapchi da aka ceto daga hanun Boko Haram ‘yan ta’ada sun kai wa makarantar samame ne safiyar ranar Litinin tare da yin awon gaba da dailbai mata.
Rundunar sojin Najeriya sun gano gawawwakin yan matan makarantar Dapchi guda biyu da yan ta’addan Boko Haram suka sace a ranar Litinin, 19 ga watan Fabrairu, a jihar Yobe, a lokacin da suke kokarin ceto su a ranar Laraba.
Hukumar sojin Najeriya ta canja Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka a matsayin kakakin ta, ta maye gurbin sa da Birgediya Janar Jude Chukwu. Birgediya Janar Jude Chukwu ne sabon kakakin hukumar sojin Najeriya. Jude zai maye gurbi
Mayakan Boko Haram sun salwantar da rayuka biyar na fararen hula tare da raunata mutane biyar a wani sabon hari da suka kai Arewacin kasar Kamaru a daren ranar Talatar da ta gaba a yayin ketarewa daga gabar ta Najeriya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar 24 ga watan Nuwambar shekarar 2013 ne dai Suleiman ya dauki wani dan achaba ya kais hi zuwa kwalejin ilimin na gwamnatin tarayya dake Gombe, amma da isarsu sau ya fito da wani farin fauda, ya wa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kowanne daga cikin jihohin uku basa tara kudin shiga da ya haura naira biliyan 10 a duk shekara, amma Benuwe na biyan albashin naira biliyan 94.8, Kogi biliyan 30, Filato kuma bilyan 20.4 a duk shekara,
A lokacin da suka kwankwasa wani gida, sai matar gidan ta fito, inda suka nemi ta nuna musu shaidar biyan kudin wutansu, komawarta gida keda wuya da nufin dauko musu takardar, sai suka bi ta ciki dauke da wuka, da wata karamar bin
Gwamanatin jihar Yobe ta ce har yanzu bata gama tantance adadin dalibai mata da suka bace ba ta sanadiyar harin da ‘yan bindiga suka kai wa makarantar GSS Yobe a ranar Litinin adadin ‘yan matan da ake ce sun bace karya ne.
Mudathir Ishaq
Samu kari