Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bala’i ya afkawa wa jihar Legas yayin da wani direban Bas mai suna, Gbeminiyi Odeniyi, ya buge wata motar dibar fasinja akan babban titin Lekki Epe dake kusa da kofar shiga (Toll gate) wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane hudu.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya shiyyar babban birnin tarayyar Najeriya sun sanar da samun nasarar kashe wasu gawurtattun barayi biyu sannan kuma suka kama wasu akalla shidda a yayin artabun da suka yi da su a unguwar Lugbe,
Wasu daga ckin manyan yan gwagwarmaya da kuma gawurtattun lauyoyin kasar Najeriya sun yi kaca-kaca da majalisar dattijai bisa ga makudan kudaden alawus din da suke ansa duk wata da suka kai Naira miliyan 13.5 kamar dai yadda daya
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya mika sakon ta’aziyar sa ga gwamnati da dukannin al’ummar jihar Adamawa akan mutuwar tsohon gwamnan jihar, Alhaji Saleh Michikah da ya rasu a daren ranar Asabar 10 ga watan Mayu 2018.
Babban bankin Najeriya a wani mataki da ya dauka na ci gaba da ganin takardar kudin Naira ta kara daraja ya sake malalo makudan kudaden kasar waje da suka tasar ma Dala miliyan 195 a kasuwar 'yan canji duk domin karin karfi da dar
Wasu fitattu a masana'antar shirya fina-finain Hausa da ake yi wa lakabi da Kannywood sun nuna matukar bacin ran su kan rashin tsawatawa daga malamai da kuma hukumomi a kan hotunan diyar gwamnan jihar Kano Fatima Ganduje da
NAIJ.com ta ruwaito an tsinci gawar wannan dalibi mai suna Adams ne a dakinsa dake unguwar Ekosodin a karamar hukumar Ovia ta kudu na jihar Benuwe, inda aka bayyana dalibin a matsayin dalibin a ajin karshe a tsangayar ilimin kimiy
Amalu na wadannan kalamai ne yayin gabatar da jawabi a wani taro na walwalar al'umma kasashen Afrika ta yama (WASA) jiya a Legas. Ko a cikin watannan saida wani kwamandan soji ya rasa ransa sakamakon tashin wani bam da motar da ya
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, kuma fitaccen Malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Daurawa ya bara game da cecekucen da ake yi a shafukan sadarwa na yanzar gizo inda ake zargin Hisbah da kawar da kai daga sheke ayar da a
Mudathir Ishaq
Samu kari