Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wata Pasta da aka sanya a gari anyi kira ne ga gwamnan Jihar ta Bayelsa, Mr Seriake Dickson, da kuma Chairman din karamar hukumar ta Yanaguwa, wanda ya fito daga Opolo, dasu gargadi musulmai dasu daina rufe hanya lokacin sallar
‘Yan Najeriyar na cikin Jirgin Ruwan ne tare da wasu mutum 110 masu hijira. An ceto ne da wani Jirgin Ruwa mai lakabin Aquarius, wanda hukumar Likitoci marasa iyakar aiki (MSF), ke amfani dashi, mil 21 daga Yammacin yankin...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana bacin ran sa akan yadda ake daukan yan Fulani a matsayin ‘yan ta’adda a Najeriya Atiku ya ce ba daidai bane a bata al’umma baki daya saboda laifin wasu tsiraru a cikin su.
A lokacin yakin neman zaben 2015, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nemi al’ummar Najeriya su taimaka masa da gudummawar kudaden kamfen ta haka aka fara sayar da katin kamfen din sa irin wanda aka saka wa wayar tarho ta hannu.
Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar su. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da ganyen Gwaiba ya kunsa wajen kiwatar lafiya sakamakon sunadarai dake tattare cikin sa.
Kasancewar Shinkafa ta zamto gama-gari a fadin duniya, domin kuwa abu ne mai wuya a rasata a gidan Talaka da mai kudi sakamakon yadda al'ummar duniya suka kafa mata kahon zuka na ta'ammali da ita kusan kowace rana zata hudo kai.
Ministan watsa labaru da al’adu na Najeriya, Alhaji Lai Muhammad, ya ce matsalar muhalli ce ke janyo rikici tsakanin manoma da makiyaya a Najeriya ba matsalar bambancin addini ko na kabilanci ba kamar yadda ake zato.
Gwamna na farko a mulkin farar hula na jihar Adamawa, Alhaji Abubakar Saleh Michika, ya mutu. NAIJ.com ta samu rahoton cewa, Michika ya mutum ne a daren ranar Asabar a Cibiyar kiwon lafiya na jihar Adamawa bayan yayi fama da ciwo.
Sakataren yada labaran jam'iyyar SDP na kasa, Mista Alfa Mohammed, ya bayyana cewar jam'iyyar su zata kwace rinjaye a majalisun tarayya kafin zaben 2019. Mohammed ya ce a yanzu haka akwai wasu gwamnonin jam'iyyar APC biyu da na PD
Mudathir Ishaq
Samu kari