Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani matashi wanda yake da ra'ayin fitowa takarar shugaban kasa a zaben 2019 mai suna Adamu Garba II ya fito ya bayyana cewa yanzu dai kam ta tabbata cewa ba shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ba ke mulkar Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhari ta bayyana yadda ta dauka tare kuma da cigaba da daukar wasu muhimman matakai don ganin ta dakile 'yan Boko Haram daga samun kayayyaki da sinadaran da suke anfani
A ranar Litinin din da ta gabata ne gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Abubakar Yari ya bayyana cewa, jihar sa ta shirya tsaf domin kafa sabuwar jami'a ta farko bayan shekaru 22 da kafuwar jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a Abuja.
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zaman ta a unguwar Jabi, a jiya ta nuna rashin jin dadin ta zuwa ga lauyan dake kare mahaifiyar matar nan da ake zargi da kashe mijin ta Bilyaminu watau Maryam Sanda mai suna Maimuna
Dan majalisar dattijan Najeriya daga jihar Nasarawa kuma shugaban kwamitin harkokin noma Sanata Abdullahi Adamu a jiya ya bayyana cewa shi fa ba bu wani kalar razanarwa daga abokan aikin sa da za ta sa ya dena goyon bayan shugaba
Sashen musulman gidan yarin Gombe tare da gudunmuwar majalisar koli ta Musulunci shiyar jihar Gombe sun shirya gasar musabakan Al-Qur’ani domin murnan yan gidan kurkukui 150 da suka haddace Al-Qur'ani mai girma.
Sanata Shehu Sani, mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisan dattawan tarayya ya bayyanawa duniya cewa shi da abokan aikinsa kan amshi N13.5 million a wata domin ayyukan jin dadinsu sabanin albashin da suke samu.
A satin da ya gabata ne kotu ta bayar da belin Maryam Sanda kuma kwana daya kacal sai ga rahotanni sun bayyana cewar tayi bikin ranar zagayowar ranar haihuwa diyar ta. A wani jawabi da dangin Sanda su ka fitar, sun musanta batun
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce bashi da masaniya akan adadin ranakun da Sfeto Janar na yansandan Najeriya, Ibrahim Idris ,yayi a jihar Benuwe bayan ya urmace shi ya koma jihar dan kawo karshen kashe-kashen da ake yi a jiha
Mudathir Ishaq
Samu kari