Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki a ranar Litinin ya bayyana abokin aikinsa kuma tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Adamu a matsayin mayaudari kuma babban makaryaci. Saraki a caccaki Adamu ne yayinda ya maida martani
Tsohon gwamnan jihar Kadiuna, Balarabe Musa, yace shi bai ce kada Shehu Sani ya bar APC amma kada ya koma jam’iyyar Peoples Democratic Party. Shehu Sani ya bayyana cewa Musa, Adams Oshiomhole da Bola Tinubu ne suka lallashe shi
Direbobin babur mai kafa uku da ake kira “a daidaita sahu ko keke Napep” na can a garin Maiduguri, babban birni jihar Borno, suna gudanar da wata zangar-zangar nuna kin amincewa da yadda jami’an ‘yan sanda ke matsa masu basu nagor
Hukumar yan sandan jihar Ogun ta damke wani likita mai suna, Dakta Olawale Raji, da wata ma’aikaciyar kula, Funmilayo Olusegun, kan laifin zubarwa wata budurwa mai suna Aminat Atisola, ciki wanda ya zama ajalinta.
Wata yarinya mai shekaru 15, Zainab Mohammed ta gudo daga sansanin mayakan kungiyar yan ta’adda na Boko Haram bayan shafe tsawon lokaci a hannunsu, inda ta fada hannun Dakarun Sojojin Najeriya, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Yan majalisa mai wakiltar Warawa Labaran Madari ne ya bayyana bukatar tsige Kaakakin, inda ya samu goyon dan majalisar PDP daya tilo dake majalisar, Abdullahi Muhammed, tare da sauran yan majalisu 27 cikin 44, kuma nan take yan ma
Wani wanda ya bayar da shaidar yadda lamarin ya faru ya shaidawa manema labarai cewa matashin ya shigo cikin fushi ne inda ya farwa mahaifinsa da kanwarsa kafim daga bisani ya dawo kan wasu makota da suka yi yunkurin shawo kansa
In za’a iya tunawa dai a ranar 29 da watan Disambar 2015 jami’an tsaro na farin kaya suka kutsa cikin gidan yari dake Kuje a garin Abuja su kayi awon gaba da Dasukin bayan ya cika sharuddan belin da aka gindaya masa
Sanata mai wakiltan mazabar Sokoto ta Kudu, Alhaji Ibrahim Abdullahi Danbaba yace jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zata yi nasara a jihohin arewa 10 a zabe mai zuwa. Danbaba na daga cikin yan majalisar da suka sauya sheka.
Mudathir Ishaq
Samu kari