Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Yayin da musulunci ke cigaba da mamaya a kusan dukkan lungu da sako na duniya, musulmai a kowane jinsi na cigaba da fitowa fili musamman ma a bangarorin su na rayuwa. Duk da yadda kafafen yada labarai na yammacin duniya a lokuta d
Gwamnatin tarayya ta hada wata runduna mai dauke da jami’an tsaro 1,000 da zasu tafi jihar Zamfara domin yaki da ‘yan bindigar da suka addabi sassan jihar. Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya sanar da hakan a yau, Lahadi, tare
Ana dai hasashen cewa auren Mage da Beran siyasar zai ruguje kafin zaben 2019 saboda sabani kan wanda zai jagoranci PDP a jihar, amma sai dai Ibrahim Shekarau ya ce, "Ba wani ne yake nadi ba na jagora, idan tsarin jam'iyya
Tun bayan zuwan gwamnatin shugaba Buhari ake samun habakar harkokin noma musamman ganin yadda gwamnatin ta rufe iyakokin Najeriya da ake amfani da su wajen shigo da kayan abinci da ragowar wasu kayan masarufi da na amfani yau da
Bayan farmakin da aka kai kan ‘yan babura akan hanyar zuwa Okene da Lokoja wanda yayi sanadiyyar mutuwar direban babbar motar kirar Luxury, hakan yasa hukumar ‘yan sanda karkashin jagorancin DSP Babagana Bukar ta shirya jami'an
Bayanin hakan yana fitowa ne daga bakin Ambasada Usman mataimakin shugaban cibiyar kasuwanci da masana’antu ta jihar Kano kuma shugaban kamfanin shirya zirga zirga na Darma, a lokacin da yake ganawa da manema labarai a ofishinsa
Rundunar dakarun sojin Najeriya ta Ofireshon lafiya Dole dake aikin tabbatar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabas sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 16 tare da kwato wasu motocin yaki da bindigogi. An yi artabu ne tsakanin
Duk da dai abu ne mai matukar wahala iya gano hakikanin gidan da yafi kowane tsada a Najeriya musamman watakila saboda girman ta da kuma yawan mutanen ta, hakan bai hana jama'a yin hasashen hakan ba. Kamar yadda muka samu a yayin
Wata kotun majistare dake zaman ta a garin Bayelsa a ranar Juma'ar da ta gabata ne ta tasa keyar wani jigon jam'iyyar APC mai suna Cif Perekeme Kpodo zuwa gidan yari bisa zargin sa da akeyi da yiwa wata mata fyade. Shi dai Mista K
Mudathir Ishaq
Samu kari