Duba hotunan yadda magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tsintsiya wuta a Sokoto

Duba hotunan yadda magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tsintsiya wuta a Sokoto

- Ana cigaba da nuna goyon bayan ficewar jigogin 'yan siyasa daga APC

- In da a jihar Sokoto magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tutur APC wuta

- A cikin satin nan dai ana cigaba da ganin zaizayewar manyan jigogin jam'iyyar APC zuwa PDP

Jim kadan bayan ficewar gwamna Aminu Waziri Tambuwal daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP, magoya bayansa da dama daga jihar ta Sokota sun kona tutar jam'iyyar APC tare da tsinstiya domin nuna jin dadi da goyon bayansu ga gwamnan nasu.

Duba hotunan yadda magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tsintsiya wuta a Sokoto
Duba hotunan yadda magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tsintsiya wuta a Sokoto

Duba hotunan yadda magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tsintsiya wuta a Sokoto
Duba hotunan yadda magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tsintsiya wuta a Sokoto

KU KARANTA: Ka shirya tattara kayanka, zamu tashi kiyamar siyasarka a 2019 – APC ga wani Sanatan Arewa

Wannan al'amari ba sabon abu bane domin hakan ta faru a cikin garin Kano, inda magoyan Dakta Rabiu Musa Kwankwanso suma suka kona tsintsiya domin nuna jin dadinsu na barin jam'iyyar APC mai mulki.

Latsawannandominsamunsabuwarmanhajarlabarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmunadandalinsadazumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idankuna da watashawarakobukatarbamulabari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng