Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Kano za ta dauki nauyin horas da mata 100 sana'ar kanikancin mota karkashin shirin hadin guiwarta da kamfanin Peugeot na Nigeria (PAN). Kwmaishiniyar harkokin mata ta jihar, Hajiya Yar'dada ta ce a baya baya, gwam
Mun samu cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nemi magoya bayansa kan fatattakar shugaban kasa Muhammadu Buhari da dukkanin makarrabansa na gwamnatin tarayya daga kujerar shugabancin kasar nan.
Daga cikin alkawuran da Atiku ya dauka akwai batun inganta tattalin arzikin kasa da zai kai ga tsamo 'yan Najeriya miliyan 50 daga kangin matsin tattalin arziki cikin shekaru biyu kacal. Atiku ya bayyana cewar ya samu kwarewa a ba
Matar, da ba a bayyana sunanta ba, ta aikata wannan ta'addanci ne a gidansu da ke unguwar Al Ain bayan saurayinta da su ka shafe shekaru 7 tare ya gudu wajen wata sabuwar budurwa sa 'yar kasar Dubai, a cewar dan sanda mai gabatar
Dan takarar kujeran shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa matasa da mata ne za su fi yawa a gwamnatinsa idan har ya lashe zabe, a cewarsa kaso 40 za su kasance matasa sannan 30 kuma mata.
A yau Alhamis, 22 ga watan Nuwamba, 2018 ne Majalisar dokokin jihar Sokoto ta tabbatar da Alhaji Mannir DanIya a matsayin mataimakin gwamnan jihar. Mun kawo muku rahoton cewa gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya aika
Babban hafsan Sojojin Sama, Abubakar Sadique, ya bayyana cewa jami’an sojin sama za su girka sansanin makamai a Difa da ke cikin Jamhuriyar Nijar, domin kai wa yan ta’addan Boko Haram farmaki. Ya bayyana hakan a ranar Laraba.
Sarkin ya bayyana cewar gwamnatin shugaba Buhari ta shimfida titunan mota a kauyuka da birane da kuma layin jirgin kasa. Kazalika ya yi kira ga shugaba Buhari da ya cigaba da jajircewa wajen yiwa kasa aiyukan da za su inganta
Shugabar karamar hukumar Konshisha, Mrs Justina Ubebe, ta tabbatar da kisan wata yarinya karama, wacce mahaifinta, John Depuun ya yankata, a matsayin sadaukarwa ga dodon kauyensu na Tse-Agberagba da ke karamar hukumar.
Mudathir Ishaq
Samu kari