Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yayin da hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayar da dama ga 'yan siyasa domin fara yakin neman zabe, 'yan takara sun fara sakin manufofinsu da kalamai ma su dadi domin jan ra'ayin ma su kada kuri'a. Sai dai a yayin da 'yan
Tsohon gwamna kuma Sanata mai ci da ke wakiltar jihar Abia ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Theodore Ahamefule Orji, ya bayyana cewa zai yi hannun riga da siyasa a shekarar 2023 muddin yayin nasara a zaben 2019.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta kama 'yan kungiyar tayar da kayar baya ta IPOB bisa kisan wani dan sanda mukamin sifeto tare da raunata DPO da wasu ragowar jami'an 'yan sanda a wani artabu da su ka yi jiya a garin Nnewi dake jihar
Mutane da dama sunyi tunanin zai rufesu da duka amma kuma abun mamaki sai bai aikata hakan ba. An yada wannan bidiyo a kafafen sadarwa na zamani inda dalibin yake kuka shi kuma mijin matar yanayi masa tambayoyi cikin nutsuwa
Ndlovu yayi alkawarin yin azumi 40 don ya kwaikwayi Allan su, annabi Isa, wanda aka ce haka yayi, sai dai ya rasu bayan yakai azumi na 30. Wannan malamin coci mai shekaru 44 ya bar gida a ranar 17 ga watan Yuni inda ya fantsama ya
Hausawa dai na cewa tsintuwa ba sata ba, idan mai abu ya gani a bashi abun shi. Haka nan wasu kuma na cewa idan Allah ya soka da arziki to tsintuwa yake sawa kayi kamar daga sama. To wannan ma dai labarin kusan a iya cewa haka ne
Mun samu cewa a jiya Juma'a tsautsayi da ya baya wuce ranarsa ya auku yayin da wutar gobara ta lashe fiye da shaguna 100 a shahararriyar kasuwar nan ta Funtua da ke birnin jihar Katsina kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Gawar wata mata da aka tsinta ba kai a wani unguwa a garin Enugu ya razanar Al’umma mazauna wata unguwa a garin Enugu, babban birnin jihar ta Enugu dake a shiyyar kudu maso gabashin Najeriya. Kafar sadarwa na zamani mai suna ‘Lail
Wata baturiya 'yar kasar Ingila mai suna Heidi Hepworth dake da 'ya'ya akalla 9 ta rabu da su tare da mijin ta kafin daga bisani ta rungumi musulunci ta kuma auri wani dan kasar Gambia dake a Nahiyar Afrika, musulmi. Matar dai mai
Mudathir Ishaq
Samu kari