Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kasa da mako guda bayan mambobin kungiyar yan ta’addan Boko Haram sun kashe sojoji a Matele, an rahoto cewa gamayyar Abubakar Shekau na kungiyar sun kuma kashe wasu manoma hudu a Jiddari-Polo, kusa da Maiduguri, jihar Borno.
Mai baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara na musamman akan harkokin yada labarai, Mista Femi Adesina a cikin wata fira da yayi da manema labarai ya bayyana cewa sojojin kasashe a duk inda suke basa fadar irin asarar rayuka
Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma Sanata mai wakiltar shiyyar jihar ta tsakiya, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya ce shi ba zai mayar wa da shugaban kasa Muhammadu Buhari martani ba a kan zargin da ya yi nasa na cewa ya kwashe kudin jihar
Labarin da muka samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da cewa wata kotu a Italiya na tuhumar kamfanin hako mai na Eni da Shell da zargin rashawa a yarjejeniyar cinikin danyen mai wanda har ya kai ga Najeriya yin sarar kudi kima
Kakakin rundunar yan sandan ta jihar Kano, Sufuritenda Magaji Musa Majiya ya bayyana cewa sun sami kwararan hujjojin gurfanar da malamin a gaban kuliya, kuma iyayen yarinyar sun yi tsayuwar daka a kan a bi masu hakki.
Fatima Gumsu, diyar tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soji, Janar Sani Abacha, ta bayyana cewar ba ita ce ta zabi Abacha ya zama mahaifinta ba. Gumsu ta yi wannan kalami ne bayan shan suka a kan yadda mahaifinta ya yi kwashi
Shugaba Muhammadu Buhari ya fasa tafiya jihar Edo ranan Talata inda yayi niyyar halartan taron babban hafsan hukumar sojin kasa da aka shirya a birnin Benin. Saboda haka, an mayar da taron jihar Borno. Hadimin shugaban kasa kan sa
Hukumar 'yan sanda a jihar Kano ta bayyana cewar ta kama wasu gungun matasa dake sana'ar karuwanci da manyan mutane a birnin Kano. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Kano, DSP Magaji Musa Majiya, ya ce matasan da su ka kama su ne
A farkon watan nan, Wasika daga hukumar albashi ya nuna cewa an karawa jami’an yan sandan Najeriya albashi. Shugaba hukumar Cif Richard Onwuka Egbule, ya rattaba hannu kan wannan wasika bayan samun umurni daga ofishin hukumar.
Mudathir Ishaq
Samu kari