Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Legit.ng ta kawo muku amfanin Zogale domin kiwon lafiyan al'umma ba tare da zuwa asibiti ba. Gabanin zuwan turawa, malam Bahaushe ya shahara da amfani da ganye da kayan itace wajen magani. Karanta ka amfana da wannan rubutu
Rundunar jami'an 'yan sandan Najeriya a ranar Lahadin da ta gabata sun gurfanar da wasu mutane 'yan kungiyar 'yan aware din nan dake neman tabbatar da kafuwar kasar Biafra watau Indigenous People of Biafra, IPOB, da aka zarga da k
Legit.com ta ruwaito wani ma’abocin kafar sadarwar zamani ta Facebook, kuma Da ga mamacin, Mohammed Kyari ne ya tabbatar da mutuwar mahaifin nasa ta shafinsa na Facebook, inda yace babansu ya mutu ne bayan doguwar jinya.
Legit.com ta ruwaito Fashola ya isa wannan cibiyar samar da wutar lantarkin dake unguwar Kudenda ne da misalin karfe 6 na yamma, inda ya dan kwangilan dake gudanar da aikin gina cibiyar Injiniya Sunny Okwedi ya zazzagaya da shi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa da mutuwar tsohon gwamnan jahar Arewa ta tsakiya, wanda ta koma Kaduna, Birgediya Abba Kyari, wanda ya rasu a daren Lahadi, 25 ga watan Nuwamba kamar yadda Legit.com ta ruwaito.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi ya jagoranci wata ganaa da shugabannin tsaro a fadar shugaban kasa Abuja, duk a ckin kokarin ganin an hada dakarun soji da fannin kwararru wajen magance matsalar yan Boko Haram.
Legit.com ta ruwaito wani ma’abocin kafar sadarwar zamani ta Facebook, kuma Da ga mamacin, Mohammed Kyari ne ya tabbatar da mutuwar mahaifin nasa ta shafinsa na Facebook, inda yace babansu ya mutu ne bayan doguwar jinya.
Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon, a ranar Lahadi, 25 ga watan Nwamba ya udanar da wani taron addu’a domin Najeriya. Gowon ya bayyana cewa za’a iya magance matsalolin Najeriya ta hanyar dagewa da addu’a maimaikon tayar da rikici.
Jam'iyyar APC na da gwamnoni 4 daga cikin 6 da yankin ke da su. Sai dai babban kalubale da APC kan iya fuskanta shine batun cewar Atiku ya fito ne daga yankin na arewa maso gabas. Shugabannin APC a yankin sun ce alhakin kayar da
Mudathir Ishaq
Samu kari