Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ta sanar da sauya shekar wani dan majalisar wakilai mai ci daga jam’iyyar AC zuwa jam’iyyarta. Honourable Salisu Koko mai wakiltan mazabar Maiyama/koko-Besse, a Kebbi ne ya sauya shekar.
An kama wasu 'yan kungiyar masu garkuwa da mutane su 7 bisa zarginsu da sace mataimakin kwanturola a hukumar kwastam, Justina Tanko, tare da kisan wani dan kasuwa, Chukwubuikem Ezenkwu. Wadanda ake zargin su ne; Godspower Keenom,
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta gurfanar da Farfesa Fatima Sawa, shugabar makarantar koyon aikin lambu da ke garin Dadin-Kowa a jihar Gombe. EFCC ta gurfanar da Farfesa Fatima ne tare da Abdurrashid Ab
Litattafan karatun an ruwaito cewa suna karfafa guiwa akan jihadi ga wadanda basu yarda da musulunci ba tare kuma da yanke hukuncin kisa ga mata masu zina da kuma maza masu luwadi. Wasu shafukan ma na magana akan tsaurara hukunci
Za ku ji cewa Hukumar jin dadin Alhazai reshen jihar Zamfara, ta bayyana cewa rayukan Alhazanta biyar ne suka salwanta yayin sauke faralinsu na aikin hajjin da ya gabata na wannan shekara 2018 a kasa mai tsarki.
'Yar takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar ACPN, Obi Ezekwesili, ta zabi Ganiyu Galadima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa. Hakan na kunshe ne cikin wata wata sanarwa da jam'iyyar ta fitar bayan kammala
A halin yanzu diyar shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar Dutsinma ta jihar Katsina, Zainaba Hussaini, ta shiga hannun 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane yayin da suka yi awon gaba da ita a daren jiya na Laraba.
Za ku ji cewa a gobe Alhamis Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai gana da wasu shugabannin kasashe 5 na nahiyyar Afirka a babban birnin N'Djamena na kasar Chadi dangane da ruruma da sake kunno kai na kungiyar ta'adda ta Boko Haram.
Wannan batu ya kasance abun dubawa,duba da yanda kasar take iyakar kokarin ta don ganin ta farfado da tattalin arzikin kasar da yayi kasa amma har zuwa yanzu ba'a cimma gaci ba. Binciken ya nuna cewa kasar Ghana itace kasar da taz
Mudathir Ishaq
Samu kari