Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar dakarun sojin kasa ta bayar da sanarwa kwashe dukkanin gawarwakin dakarun soji da rayukansu suka salwanta a yayin mummunan hari na kungiyar ta'adda ta Boko Haram da ya auku cikin sansanan dakaru da ke garin Maitile.
Wani mutumi mai shekaru 49, Abolarin Olaoye dake aiki da hukumar bada tallafin karatu ta jahar Ekiti ya kashe kansa, inda aka wayi gari aka tsinci gawarsa tana reto a saman iska bayan rataye kansa a babbar sakatariyar ma’aikatan j
Jama’a sun sha kallo a karshe makon da ya gabata a jihar Imo yayinda wata uwargida ta farma amaryar mijinta ranan biki. Game da yadda aka samu labarin, uwargidan ta watsawa sabuwar amaryar manja a bainar jama’a.
Wani sanata a jam'iyyar PDP, Sanata Joshua Lidani, ya sauya sheka daga jam'iyyarsa zuwa jam'iyya mai mulki ta APC. Lidani, wanda tsohon gwamnan jihar Gombe ne, na wakiltar mazabar Gombe ta Kudu a majalisar dattijai ta kasar
Sanata mai wakiltan mazabar Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa yana sane da bidiyon da ke nuna gwamnan jihar , Abdullahi Umar Ganduje, yana karban kudi daga hannun yan kwangila.
Legit.com ta ruwaito wannan ne karo na farko da shugaba Buhari zai halarci taron wanda ake shiryashi sau hudu a shekara, bayan duk watanni uku. Ana shirya taron ne don yin nazari tare da duba ga ayyukan da rundunar Sojan kasa ta g
Kungiyar likitocin cikin gida ta ce akalla abokan aikinsu 12 ne ke barin Nigeria kowanne mako zuwa kasashen wajen don neman aiki a can. A kowanne watan Nuwamba, kungiyar na gudanar da wannan bukin bukin murnar zagayowar satin kiw
Rundunar 'yan sanda ta cafke Idrisu Muhammadu bisa zarginsa da kashe budurwarsa mai suna Fatima Isah saboda tana soyayya da yayansa. Jami'in hulda da jama'a na rundunar 'yan sanda na jihar Niger, Mohammad Abubakar, ya ce Idrisu
Kakakin hukumar ta NDLEA, Jonah Achema, a wani jawabi a ranar Talata, 2 ga watan Nuwamba ya ce hukumar reshen Abuja c eta kama alburusan a lokacin wani rangai a yankin Gwagwalada da ke a hanyar babbar titin Abuja-Lokoja.
Mudathir Ishaq
Samu kari