Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon hadiminGoodluck Jonatahan, Dr. Doyin Okupe, ya yi ikirarin cewa babu ta yadda za'ayi jam'iyyar APC ta lashe zaben 2019, ma damar ba'ayi magudi ba. Okupe ya yi wannan ikirarin a ranar Talata, ya yi Allah-wadai da kin aminc
Mataimakin shugaban kasar ya kuma bayyana cewa, mafi akasarin jiga-jigai da ma su rike da madafan iko na kasar nan marasa martaba sun dukufa kan juya baya ga shugaba Buhari sanadiyar tsantsar akidarsa ta adawa da rashawa.
Wata mata, Mayowa ta shigar da mijinta kara a kotun al'adu da ke Ibadan kan cewar mijin baya kula da ita da yaranta guda 3. Mayowa ta kuma shaidawa kotun cewar mijinta ya dauki dabi'ar sa ido akan dukkanin wayoyin da take yi da k
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin kwalejin, Adewale Oyekanmi ne ya sanar da haka cikin hirar da tayi da shi a garin Osogbo, inda yace baya gas ace ma’aikatan su takwas, yan bindigan sun halaka wani daga cikinsu dake kokarin ts
Shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki da kakakin majalisar wakilai, Rt. Hon. Yakubu Dogara, sun umurci kwamitin kula da majalisar dokoki karkashin jagorancin magatakarda, Alhaji Sani Omolori da su magance matsalar
A jiya Talata, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gana da takwaransa na kasar na Switzerland, Alain Berset, a birnin Katowice na kasar Poland inda suka tattauna kan batutuwa da dabaru na ceto sauran 'yan Matan Chibok.
Wata kungiyar kasuwanci ta yi gargadi kan cewa karanci ma'aikata a kasar Canada na ci gaba da munana, inda a cikin watanni hudu, kasar ke da gurbin aiki har na mutane 430,000. Karancin ma'aikatan, ya fi shafar bangaren gine gine,
“Sakamakon cikakken nazarin wasikar da kuka aiko mana ta hannun mashawarcinku akan harkar sharia J.O Obule, ofishin sakataren gwamnati na ganin hukumar tattara kudaden haraji na kasa, FIRS ce tafi dacewa ta amsa tambayoyinku.
Karamin mataimakin sifeton yan sanda na jihar Legas da Ogun, Lawal Shehu, a jiya ya alanta fito-na-fito da bokaye da masu siyar sassan jikin mutane a jihar kudancin Najeriya. Wannan yaki ya zama wajibi ne bisa ga asirce-asirce, da
Mudathir Ishaq
Samu kari