Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An dade ana cece-kuce kan cewar tunda shugaba Buhari ya mulki ya mance da yankin da yafi yi masa ruwan kuri'u a zaben shekarar 2015. Sai dai hadiman gwamnatin Buhari sun sha musanta wannan zargi tare da bayyana cewar babu wata jih
Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi birnin Zinder, kasar Nijar a gobe Talata, 18 ga watan Disamba, 2018. Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya saki wannan jawabi ne a rana Litinin cewa Buhari zai yi tafiyar kwana daya
Labarin da ke shigo mana da dumi-dumi na nuna cewa alkalin kotun jihar Plateau, Jastis Daniel Longji ya baiwa mutane ashirin da ake zargi da kisan janar Idris Ibrahim Alkali beli a yau Litinin, 17 ga watan Disamba, 2018.
Jam'ian rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Sokoto sun hallaka maigarin kauyen gidan Bunu, Alhaji Adduwa, tare da dansa, Aliyu Abdullahi, yayin musayar wuta tsakaninsu da jami'an tsaron. Kazalika rundunar ta sanar da kama
Yau Litinin, 17 ga watan Disamba yayi daidai da cikar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari shekaru 76 a duniya sannan kuma masu fatan alkhairi da dama sun je shafinsu na zumunta domin yi masa fatan alkhairi ciki harda Zahra.
Rundunar sojin hukumar Operation Lafiya Dole ta samu nasara kan wasu yan tada kayar bayan Boko Haram a ranan Lahadi, 16 ga watan Disamba, 2018 a kauyen Maibukarti, hanyar Maiduguri- Damboa a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeri
1- Da farko: Ka latsa alamar ' + ' da ke a farkon shafin manhajar Opera. 2- Zai baka damar sanya URL, sai ka sanya namu kamar haka; Legit.ng 3- Ka latsa ' Enter ' don tabbatar da wannan bukata Shi kenan! Har ka sanya mu a tsarin s
Shugaban kungiyar matasan arewa yace ya zama wajibi a gare su a matsayin su na shugabannin matasa a arewa, su nuna damuwa da bakin cikin su akan abinda ya kira zaben tumun dare da suka yi kuma suka sa mabiyansu su kayi a 2015.
A ranar yau 17 ga watan Disamba ne yayi daidai da zagayowar ranar haihuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya cika shekaru 76 a duniya. Tuni a dai manyan ‘yan Najeriya suka fara taya shugaban kasar murnar, tare da addua.
Mudathir Ishaq
Samu kari